• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Kotu Ta Yanke Wa Wata Mata Hukuncin Daurin Shekaru 15 Bisa Aikata Laifin Kashe ‘Ya’yanta 5

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 4, 2021
in Kasashen Ketare
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Kotu Ta Yanke Wa Wata Mata Hukuncin Daurin Shekaru 15 Bisa Aikata Laifin Kashe ‘Ya’yanta 5
3
SHARES
28
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Wata mata daga birnin Solingen dake yammacin Jamus a ranar Alhamis ta fuskanci hukuncin durin shekaru 15 bayan da aka same ta da laifin kashe biyar daga cikin ‘ya’yanta shida.Yaran wadanda suke tsakanin shekara daya zuwa shekara takwas.

Kotun dake zamanta a birnin Wuppertal, bata sami wani dalili ba, wanda kusan hakan ya haramta sakin matar, mai shekaru 28, bayan ta shafe shekaru 15 a matsayin wacce ta saba.sai dai kuma babban dan matar ya tsira daga munanan ayyukan nata.

A lokacin da ake gudanar da shari’ar, mai gabatar da kara ta yi zargin cewa sai da ta fara yi wa yaran kalaman kwantar da hankali sannan ta shake su daya bayan daya har sai da suka mutu.

Jami’an binciken sun yi imanin cewa ganin hoton mijinta tare da wata sabuwar abokiyar zama shi ne lamarin daya tunzura ta wajen aikata laifin, wanda ya girgiza Jamus.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa matar ta aika masa da sakon cewa ba zai kara ganin yaran ba, lamarin dai ya faru a ranar 3 ga watan Satumba na shekarar 2020.

Matar ta dage cewa wani ne ya kutsa kai ya shiga cikin gidanta, ya daure ta sannan ya tilasta mata ta rika aika sakonnin hira kafin ta kashe yaran, kwararrun masu tabin hankali sun gano cewa babu wata shaida dake nuna cewa tana da tabin hankali.

Lauyan dake kare ta ya bukaci a sake ta ne bisa hujjar cewa akwai shakku kan ko wanda yake karewa ta aikata kisan.

Kotun ta gano cewa mahaifiyarsu ta kashe Melina mai shekara 1, fa Leonie mai shekaru 2, sai Sophie 3, da Timo 6, da Luca, mai shekaru 8, wacce daga bisani ta jefa kanta a gaban jirgin kasa a tashar tsakiya ta Dusseldorf amma ta tsira.

Sai dai kuma Ta aiki babban danta, wanda ya tsira daga harin nata ba tare da wata matsala ba,zuwa wurin kakarsa.

Tags: Hukuncin darikashe 'ya'yantakotu
Previous Post

Tigray: Sojojin Oromo Suna Neman Zama Barazana Ga Gwamnatin Tarayya Ta Kasar Habasha

Next Post

Gwamnan Neja ya gaza bayyana gaban majalisa akan lokaci domin gabatar da kasafin 2022

Next Post
Gwamnan Neja ya gaza bayyana gaban majalisa akan lokaci domin gabatar da kasafin 2022

Gwamnan Neja ya gaza bayyana gaban majalisa akan lokaci domin gabatar da kasafin 2022

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In