Sanatan Shehu Sani, Ya Zargi INEC A Bisa Dauko Hayar Lauyan Gwamna El-Rufai’s Mai Suna A. U Mustapha, A Cigaba Da Sauraron Karar Da Sanatan Ya Maka Sabon Zababben Sanatan Kaduna Ta Tsakiya Uba Sani, A Gaban Kotun Sauraron Kararrakin Zabe Dake Zamanta A Kaduna, Inda INEC Tace, Zargin Nasa Baida Wani Toshe Balle Makama.