No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Siyasa

Kotun Daukaka Kara Ta Kori Kararrakin Da Aka Shigar Da Shugabannin APC A Sokoto

Kwamitin ya ci gaba da cewa lamarin ya shafi harkokin cikin gida na jam’iyyar ne ba aikin kotu na tantance shugabannin jam’iyyar siyasa ba.

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
July 30, 2022
in Labarai
Reading Time: 3 mins read
3 0
0
Babu Wata Shaida Dake Nuna Yan Takarar Jam’iyar APC Na Baiwa Deleget Kudade—– Abdullahi Adamu

 

RELATED POSTS

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022

 

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi fatali da karar da wani bangare na jam’iyyar APC reshen jihar Sokoto ke kalubalantar bangaren zartarwar jam’iyyar a jihar.

Wani kwamitin mutane uku na alkalai karkashin jagorancin mai shari’a Williams Daudu a hukuncin ya bayyana cewa kararrakin uku ba su da inganci kuma ba su dace ba.

Kwamitin ya ci gaba da cewa lamarin ya shafi harkokin cikin gida na jam’iyyar ne ba aikin kotu na tantance shugabannin jam’iyyar siyasa ba.

Kwamitin ya ce kotun za ta iya shiga tsakani ne kawai a cikin al’amuran da sashe na 285(14) (C) ya shafa, wanda ke magana a kan laifuffukan da suka taso daga zaben fidda gwani na fitar da ‘yan takara.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

KARANTA WANNAN LABARIN: An tsaurara jami’an tsaro a kwayar birnin Kano, tare da rufe wasu hanyoyi

Kwamitin, a hukuncin, mai shari’a A.B. Mohammed, ya ci gaba da cewa, babbar kotun tarayya da ke Sokoto, wadda tun farko ta yi watsi da karar, bisa dalilan da ta hana ta yin la’akari da tanadin sashe na 285(9) na kundin tsarin mulkin Nijeriya na 1999, wanda aka yi wa kwaskwarima, ba ta da hurumin shigar da kara.

Wasu ‘yan jam’iyyar APC da suka fusata, Mainasara Abubakar Sani Rabi’u Ibrahim da Aminu Ganda sun shigar da karar suna kalubalantar amincewa da Isa Sadiq Acid da Hassan Bello a matsayin jami’an jam’iyyar na jiha.

Hakan ya biyo bayan gudanar da majalissar guda biyu ne, wadanda suka amince da bangarori daban-daban a matsayin shugabannin jam’iyyar a jihar Sokoto.

A wani labarin kuma na daban

Ina Goyon Bayan Yunkurin Tsige Shugaba Buhari— Gwamna Ortom

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yabawa majalisar dokokin kasar nan dangane da baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin makonni shida na kara kaimi wajen yaki da rashin tsaro ko kuma su iya tsige shi.

A ranar Talata, 27 ga watan Yuli, 2022, jam’iyyar PDP, majalisar dattawa karkashin jagorancin shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Philip Aduda, ta fice daga zauren majalisar domin nuna rashin amincewa da gazawar shugaban kasa Muhammadu Buhari na kawo karshen rashin tsaro a Najeriya.

Daga baya Aduda da takwarorinsa sun yi jawabi ga kungiyar ‘yan jarida ta Majalisar Dattawa inda suka ba da wa’adin makonni shida da su ka fara shirin tsige Shugaba Buhari idan ya kasa kawo karshen rashin tsaro a kasar.

Gwamna Ortom ya yi wannan yabon ne a ranar Juma’a, 29 ga Yuli, 2022 a masaukin Gwamnan Jihar dake Abuja, a lokacin da ya karbi tawagar wasu ‘yan Majalisar Dokoki ta kasa karkashin jagorancin Aduda da suka zo yi masa bayani kan lamarin.

Gwamnan ya bayyana matakin da majalisar dattawa da ta wakilai suka dauka na tsige shugaban kasar a matsayin hali irin na masu kishin kasa, kuma ya yabawa wasu ‘ya’yan jam’iyyar APC mai mulki da suka zabi yin abin da ya dace.

A cewar Ortom, Buhari ya yi kasa a gwuiwa da yadda ‘yan Najeriya ke zato wajen magance kalubalen tsaro da shawo kan tabarbarewar tattalin arzikin kasar nan, don haka akwai bukatar a ba da dama ga mutum wanda ya cancanta.

Tun da farko Aduda ya shaida wa Ortom cewa a matsayinsa na shugaban jam’iyyar PDP a yankin Arewa ta tsakiya, tawagar ta ga ya dace ta yi masa bayani kan matakin da majalisar dokokin kasar ta dauka na tsige shugaban kasar.

Ya shaida wa Gwamnan cewa duk da cewa Majalisar Dattawa ce ta fara yunkurin tsige shi, amma Majalisar Wakilai da kuma dimbin ‘ya’yan Jam’iyyar APC sun shiga cikin wannan yunkuri.

Ziyarar Aduda ya samu halartar Sanata Orker Jev da Hon Samson Okwu da dai sauransu

Tags: APCkotuPDP
Share2Tweet1Share1
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
Labarai

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Next Post
Rikicin PDP: Okowa, Ortom Sun Roki Wike Kan Bukatar Ayi Sulhu Kafin Babban Zaben 2023

Rikicin PDP: Okowa, Ortom Sun Roki Wike Kan Bukatar Ayi Sulhu Kafin Babban Zaben 2023

Matasa Ne Musamman ‘Yan Mata Zasu Tantance Zaben Badi – Shugabar Matan Jam’iyyar APC

Matasa Ne Musamman 'Yan Mata Zasu Tantance Zaben Badi – Shugabar Matan Jam'iyyar APC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Yan bindiga Sun Hallaka Wani Matashi A Bainar Jama’a, A Jihar Anambra

An Yi Garkuwa da Mutum 4 a Jihar Kogi

January 10, 2022

Afirka Ta Bukaci Karin Dala Biliyan 500 Daga IMF Saboda Illar Da Korona Ta Yi

February 11, 2021

Rufe Iyakoki Ya Taimaka Wajen Rage Shigo Da Makamai Nijeriya- Shugaban DSS

November 2, 2019

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In