No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

KSCPC ta kama lalatacciyar Fulawa buhu 487, da aka boye a kasuwar Dawanau

Hukumar ta kuma kama wasu kayan shaye shaye na magunguna da aka shigar da wasu kasuwar sabon gari

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
July 12, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
KSCPC ta kama lalatacciyar Fulawa buhu 487, da aka boye a kasuwar Dawanau

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Hukumar Kare hakkin mai siye da siyarwa ta Jihar Kano (KSCPC) ta ce ta kwace buhunan fulawa 487 da ya kare na miliyoyin Naira a jihar.

Mukaddashin Manajan Darakta na hukumar, Baffa Babba-Dan’agundi, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da kakakinta, Musbahu Yakasai ya fitar a Kano ranar Talata.

Babba-Dan’agundi ya ce wasu ‘yan kasa ne suka sanar da hukumar game da fulawar da ta lalace kuma aka kawo ta kasuwar hatsi ta kasa da kasa ta Dawanau Kano.

Ya bayyana cewa an kwace fulawar ne yayin wani samame da aka kai a wani dakin ajiyar kaya da ke Kasuwar Dawanau, a ranar Lahadi.

“Mun tabbatar da cewa fulawar ta riga ta kare bayan gwajin da aka yi na wasu samfurori,” in ji shi.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Babba-Dan’agundi ya kara da cewa majalisar ta kuma kwace wasu katan na kayan shaye-shaye da aka wuce dasu kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi, Sabongari, Kano.

Ya kuma yi bayanin cewa fulawar da ya kare da abubuwan sha an kwashe an kai su dakin ajiyar na majalisar.

A karshe ya yi kira ga jama’a da su rika duba bayanan kayayyakin kafin amfani da su.

Tags: Baffa Babba DanAgundiKSCPC
ShareTweetShare
Ibrahim Hassan Hausawa

Ibrahim Hassan Hausawa

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Babachir Lawan Yayi Allah Wadai Da Matakin Bola Tinubu Na zaben Shattima

Babachir Lawan Yayi Allah Wadai Da Matakin Bola Tinubu Na zaben Shattima

Yan sanda sun kwance bam a sansanin ‘yan gudun hijira dake Borno

Mutum daya ya mutu, an kama wasu mutane shida a rikicin kabilanci a jihar Kwara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Gwamna Ganduje Ya Gwangwaje Ƴan Wasan Kano Pillars Da Kyautar Kuɗi Dala Dubu Daidai

August 6, 2019
Saida Na Halarci Jami’o’i Hudu Kafin Na Kammala Karatu – Mista Macaroni

Saida Na Halarci Jami’o’i Hudu Kafin Na Kammala Karatu – Mista Macaroni

March 24, 2022
“Nigeria na samun rahoton cizon macizai 20,000 a kowace shekara” inji Gwamnatin Tarayya

“Nigeria na samun rahoton cizon macizai 20,000 a kowace shekara” inji Gwamnatin Tarayya

September 21, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In