No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Ku baiwa ƴan Najeriya masu Fasfo daya ƙare damar dawo wa gida — Aregbesola ga Immigration

Da yake maida jawabi ga wani Ɗan Najeriya dake Zaune a Amurka, Mr. jamui Kasumu, Aregbesola ya bada umurnin a ranar Laraba a ofishin fasfo na Alausa dake Lagos

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
July 14, 2022
in Kasashen Ketare, Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Rauf Aregbesola

Rauf Aregbesola

Ku baiwa ƴan Najeriya masu Fasfo daya ƙare damar dawo wa gida — Aregbesola ga Immigration

RELATED POSTS

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Kidayar 2023 Za Ta Taimaka Wajen Magance Rashin Tsaro – Buhari

Kidayar 2023 Za Ta Taimaka Wajen Magance Rashin Tsaro – Buhari

August 11, 2022

Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola ya umarci Hukumar Kula da shige da Fice NIS dasu baiwa ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje damar dawo wa gida, tare da fasfon su daya lalace.

Da yake maida jawabi ga wani Ɗan Najeriya dake Zaune a Amurka, Mr. jamui Kasumu, Aregbesola ya bada umurnin a ranar Laraba a ofishin fasfo na Alausa dake Lagos.

An gano cewa Kasumu yayi Ministan ƙorafi cewa Ofishin Hukumar dake Amurka da Delta sun hana shi dawo wa Najeriya saboda yana da fasfo daya lalace.

Rauf Aregbesola
Rauf Aregbesola

KARANTA WANNAN LABARIN: Kotu Ta Kori Karar Da Aka Shigar Kan Oyetola Na Rashin Cancantar Sa A Matsayin Dan Takarar APC

Yace ya samu damar dawo wa gida bayan ya samu shaidar tafiye-tafiye bayan ya same shi ta hanyar danganta da Najeriya, inji Jaridar Star.

Aregbesola yace ƴan Najeriya mazauna Ƙasashen Waje suna da damar dawo wa da fasfo na Najeriya daya lalace, ko kuma na wasu ƙasashen.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Yace babu wani ɗan Najeriya dake buƙatar shaidar tafiye-tafiye, sai dai waɗanda ɗiyansu ba ƴan Najeriya bane.

Ya kuma buƙaci Ƴan Najeriya masu zama a kasashen waje dasu canja fasfo nasu, domin samun dama.

Tags: AregbesolaImmigrationƳan Najeriya
Share1Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Kidayar 2023 Za Ta Taimaka Wajen Magance Rashin Tsaro – Buhari
Labarai

Kidayar 2023 Za Ta Taimaka Wajen Magance Rashin Tsaro – Buhari

August 11, 2022
Next Post
Hukumar FRSC Ta Yabawa IGP Kan Haramta Amfani Da Lambobin SPY A Fadin Kasar

Hukumar FRSC Ta Yabawa IGP Kan Haramta Amfani Da Lambobin SPY A Fadin Kasar

Portable

APC ce ta biyani maƙudan kuɗaɗe domin in goyi bayan Tinubu — Mawaƙi Portable

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Gobara ta tashi a kasuwar Gashuwa

Gobara ta tashi a kasuwar Gashuwa

November 12, 2021
Ganduje Ya Yi Alkawarin Bullo Da Ilimin Kiyaye Hanya A Makarantun Jihar Don Dakile Haɗururruka

Ganduje Ya Yi Alkawarin Bullo Da Ilimin Kiyaye Hanya A Makarantun Jihar Don Dakile Haɗururruka

December 9, 2021
Cutar Ebola na nan sake Fantsamowa Kasarnan: Gargadin Ma’aikatar Lafiya

Bayan tirka-tirka a Jamhuriyar Congo, yanzu dai cutar Ebola ta yi tafiyarta: Cewar Mahukunta

May 3, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
  • Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In