• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ku Inganta Ilimin Da Kuke Koyarwa –Sakon Farfesa AA Gwarzo Ga Jami’o’i Masu Zaman Kansu

Shugaba kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University (MAAUN) da kuma Franco-British International University (FBI-U), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bukaci daukacin Jami’o’i masu zaman kansu da su mai da hankali kan daidaito da inganta ilimi da nufin kare nagartar ilimin a jami'o'i masu zaman kansu a Afirka da duniya baki daya.

Muhammad A. Said by Muhammad A. Said
November 2, 2021
in Labarai
Reading Time: 3 mins read
2 0
0
Ku Inganta Ilimin Da Kuke Koyarwa –Sakon Farfesa AA Gwarzo Ga Jami’o’i Masu Zaman Kansu
2
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaba kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University (MAAUN) da kuma Franco-British International University (FBI-U), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bukaci daukacin Jami’o’i masu zaman kansu da su mai da hankali kan daidaito da inganta ilimi da nufin kare nagartar ilimin a jami’o’i masu zaman kansu a Afirka da duniya baki daya.

Farfesa Gwarzo ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da takarda a matsayin babban bako mai jawabi a wajen taron yaye dalibai karo na 8 na Jami’ar IHERIS ta Togo da aka gudanar a ranar 30 ga watan Oktoba, 2021 a birnin Lome na kasar Togo tare da gabatar da ita ga manema labarai a Kano.

Farfesa Gwarzo wanda kuma shi ne Shugaban Kungiyar Jami’o’in masu zaman kansu ta Afrika (AAPU), ya bayar da shawarar a samar da dabarun da za su kare Jami’o’i masu zaman kansu daga cibiyoyin gwamnati, musamman ma masu son kai, domin a cewarsa Jami’o’i masu zaman kansu suna kawo abubuwan ci gaba da yawa da ya hada da bunkasa hankali, ilimi, wanda hakan ke samar da ƙarin buƙatun aiki da kuma damarmaki.

Farfesa Gwarzo ya lurantar da cewa, dalibai suna sa ran Jami’o’i za su samar da ingantacciyar koyarwa tare da horaswa domin taimaka musu wajen cimma burinsu na ayyuka; a yayin da mutane masu ilimi kuma suke tsammanin Jami’o’i za su zama matakalar hawa wajen samun ingantaccen ilimi; ya kara da cewa, hukumomi da cibiyoyin gwamnati daidai gwargwado suna son Jami’o’i su kara taka rawa wajen tallafawa ci gaba da kuma bunkasa tattalin arziki baki daya.

Wanda ya kirkiro Jami’ar ta MAAUN din wanda ya gabatar da takarda a wajen kayataccen taron mai taken “TASIRIN HADIN KAI A TSAKANIN JAMI’O’IN AFIRKA MASU ZAMAN KANSU” ya bayyana cewa al’umma ta yi imanin cewa Jami’o’i za su iya taimaka mata wajen magance yawancin matsalolinta; kuma masana’antu suna da sha’awar Jami’o’i domin haka bayar da ingantaccen ilimi baa bin wasa ba ne a don haka dole ne a kiyaye shi.

Farfesa Gwarzo ya yi nuni da cewa, a wannan zamani da ake ciki na dunkulewar duniya da ‘yancin kai, yana da matukar muhimmanci a jawo hankulan jama’a, tare da tallatawa, da kuma karfafa samar da jami’o’i masu zaman kansu masu nagarta, da kuma fitar da wasu dokoki wanda za a kafa hanyar tallafawa jami’o’i masu zaman kansu a Afirka da kudade domin bayar da gudunmuwa ga ci gaban koyarwa da bincike a jami’a masu zaman kansu.

A cewar Farfesa Gwarzo, “Saboda saurin ci gaba da ake samu da kuma ganin jami’o’in sun karbu, bukatuwar samar da ingantattun ilimi a manyan makarantu yana karuwa a sakamakon gasa. Matsin da ake yi wa shugabannin jami’a domin su inganta hanyar koyarwa, binciken ilimi, da sauran ayyukan ilimi da ke da alaƙa yana haifar da su.

A cewar Farfesa Gwarzo, muhimmin abin da ke da nasaba da samar da ingantattun jami’o’i masu zaman kansu ba zai zama ya yi yawa ba duba da yadda yawan al’ummar Afirka ke karuwa bisa ga ma’aunin lissafi, ilimi, aikin yi, tattalin arziki da duk hanyoyin rayuwa suna karuwa a bisa lissafi wanda bai zama abin damuwa ba.

“Dangane da haka, ƙalubale da shawarwari; dole ne shugabannin gwamnatocin ƙasashe masu hankali na Afirka su mai da hankali sosai tare da taimakawa duka biyun ta fuskar aiwatar da manufofi masu kyau da kudade domin tabbatar da gaskiya, kafawa, aiki da dorewar jami’o’i masu zaman kansu tare da Cibiyoyin ilimi, duk da kasancewarsu ginshikan ilimi, haka kuma tare da samar da guraben aikin yi ga al’ummarmu tare da yawan matasa da ba su da aikin yi sai dai su tsunduma cikin ayyukan ta’addanci daban-daban, musamman shaye-shayen miyagun kwayoyi, tada kayar baya da kuma laifuka”, Farfesa Gwarzo.

An bai wa Farfesa Gwarzo lambar yabo ta ‘Shugabancin Afirka na shekaru goma’, saboda gudummawar da yake bayar wa daban-daban wajen daukaka darajar ilimi da inganta ilimin a Afirka.

Previous Post

Majalisar Dattawa ta koka da kasafin da ministan Lafiya ya gabatar mata

Next Post

Hukumar INEC Ta Samu Sabbin Masu Yin Rijistar Zabe miliyan 3.9 Ta CVR

Next Post
Hukumar  INEC Ta Samu Sabbin Masu Yin Rijistar Zabe miliyan 3.9 Ta CVR

Hukumar INEC Ta Samu Sabbin Masu Yin Rijistar Zabe miliyan 3.9 Ta CVR

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In