• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Ku Kara Kwazo Wajen Tarbiyyar ‘Ya’yanku- Sakon Aisha Buhari Ga Iyaye

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
November 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta shawarci iyaye da su kara kwazo wajen tarbiyyar ‘ya’yansu saboda a cewarta hakan zai magance barna a cikin al’umma.

Uwargidan ta bada shawarar ne a ranar Litinin a wani taron addu’a na musamman da ta shirya don yi wa kasa addu’a a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Taron an yi mishi take da: “Muhimmancin addu’a wajen samun saitin jagorancin kasa”.

Uwar gidan shugaban kasan ta ce rashin tarbiyar yara ne tushen rikice-rikicen da ke addabar Nijeriya.

“Yau, mafi yawan matsalolin da suke fuskantar kasar nan sakamakon rashin tarbiya ne da iyaye basa yi sannan da soyayya, kula da girmama juna.

“Zuri’ar da ta ginu akan soyayya da kula da kuma samar da du wani abin da ake bukata tafi kowa damar koya wa sauran mutanen da suke rayuwa dasu a cikin al’aumma haka.

“Ina kira ga iyaye da su farka don sauke nauyin da ya hau kansu ta hanyar samar wa da ‘ya’yanmu yanayi mai kyau wanda hakan zai magance matsalalolin da suke damunmu yau da kullum,”

Ta sake kira ga ‘yan Nijeriya da su kasance masu neman taimakon ubangiji a kullum akan al’amuran da suka shafi kasarsu.

“Yana da muhimmanci lokaci bayan lokaci, mu rika tuna manufar  rayuwarmu, wanda shi ne bautar mahaliccinmu mu rika koka mi Shi.

“Yakamata mu kara kokari a kan abubuwan da suka shafi jin dadin iyalanmu, musamman ma da ya zama gwamnati ta bada damar yin hakan.

“Mun raba kafa a fannin tattalin arziki, mun shiga noma da wasu harkokin da ban a man fetur ba. Akwai shirye-shirye na more rayuwa da wasu basuka da zasu inganta rayuwar ‘yan kasa wanda kuma kowa zai iya samu.

Uwar gidan ta nemi mahalarta taron da su kwaikwayi koyarwar Annabi Muhammadu (s) wajen habaka zaman lafiya da kauna a tsakanin mabiya addinai a kasar.

Ta kuma bukaci ‘yan Nijeriya da su yi addu’a don ganin bayan wasu matsalolin tattalin arziki da tsaro da kasar take fama da su.

Manyan malaman addinin Musulunci sun halarci taron addu’an.

Previous Post

Shugaba Buhari Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Tsohon Ministan shi, David West

Next Post

Gwamnati Za Ta Gina Titi Daga Abuja Zuwa Kasar Aljeriya- Minista Fashola

Next Post

Gwamnati Za Ta Gina Titi Daga Abuja Zuwa Kasar Aljeriya- Minista Fashola

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In