No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Kun ci Amanar Sardauna wajen kawo koma baya ga yankin Arewa – Yahaya Bello ga Dattawan Arewa

abubakar by abubakar
July 3, 2020
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0

Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya zargi dattawan yankin Arewa da cin amanar Sardauna ta hanyar yin watsi da ayyukansa.

RELATED POSTS

Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC

Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC

June 24, 2022
Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Bayan Rashin Nasara Dan Takarar Sanatan APC, Faozy Nurudeen Ya Koma Jam’iyyar Accord

Bayan Rashin Nasara Dan Takarar Sanatan APC, Faozy Nurudeen Ya Koma Jam’iyyar Accord

June 24, 2022

Yahaya Bello ya ce maimakon dattawan Arewa su dora akan ayyukan Sardauna na ci gaban yankin, sai suka mayar ta yankin koma-baya, har ta kai ga attajiran yankin ba sa iya zuba jari a nan.

Ya zarge su da haddasa husumar da ke kawo zubar da jini da sunan addini ko ƙabilanci, alhali “Sardauna matsayin shugaban Arewa, ya yi wa kowa adalci ba tare da nuna bambanci ko fifiko ko rufa-rufa a harkokin gwamnati ba, shi ya sa ya samu gagarumar nasara”.

Da yake karbar bakuncin shugabannin gidauniyar tunawa da Sardauna ta Sir Ahmadu Bello Memorial Foundation, gwamnan ya shawarce su da su yi koyi da kyawawan halayen Sardauna domin ci gaban Arewa.

“Abun mamaki shi ne rashin tsarkin niyyar shugabannin yankin ya zama babban tarnaki ga ci gaban yankin, kuma babu mafita face yin koyi da kyawawan ɗabi’un Sardaunan Sokoto, wanda babu ruwansa da bambanci addini ko ƙabila”, kamar yadda ya ce.

A nasa bangaren, jagoran tawagar, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya bayar da tabbacin cewa gidauniyar za ta ci gaba da yin iya ƙoƙarinta wajen tabbatar da haɗin kai a yankin Arewa.

Ya kuma bukaci jihohi da su bayar da muhimmanci wajen yin tsattsauran hukunci ga masu aikata fyade, la’akari da yadda matsalar ke yawaita.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: ArewaKogiNajeriyaSanata Malam Ibrahim ShekarauSardaunaSardauna FoundationYahaya BelloYankin Arewa
ShareTweetShare
abubakar

abubakar

Related Posts

Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC
Siyasa

Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC

June 24, 2022
Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
Labarai

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60
Labarai

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15
Labarai

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas
Labarai

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Bayan Rashin Nasara Dan Takarar Sanatan APC, Faozy Nurudeen Ya Koma Jam’iyyar Accord
Siyasa

Bayan Rashin Nasara Dan Takarar Sanatan APC, Faozy Nurudeen Ya Koma Jam’iyyar Accord

June 24, 2022
Next Post

Mutane da dama sun koka game da sabon ƙarin Farashin Man Fetur da gwamnatin tarayya ta yi

Wani Fasto ya shiga Hannun hukumar 'yan Sanda bisa laifin Fyaɗe a jihar Ogun

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Zargin Rashawa: Kotu Ta Dage Shari’ar Da Take Yi Wa Jonah Jang

July 29, 2020
NIMC-SIM

Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabuwar ranar kulle rajistar NIN-SIM

October 30, 2021
Harin ‘Yan Bindiga A Jami’ar Abuja: An fara Aikin Ceto Wadanda Aka Sace, Inji 'Yan sanda

Harin ‘Yan Bindiga A Jami’ar Abuja: An fara Aikin Ceto Wadanda Aka Sace, Inji ‘Yan sanda

November 2, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    15 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    689 shares
    Share 276 Tweet 172
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    39 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC
  • Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
  • Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In