No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Addini

Kungiyar Agaji Ta Saudiyya Za Ta Kafa Jami’a A Zamfara

Wata kungiya daga kasar Saudiyya zata gina jam'ar musulinci da Alkur'ani a jihar Zamfara.

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
July 17, 2022
in Addini, Ilimi, Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Kungiyar Agaji Ta Saudiyya Za Ta Kafa Jami’a A Zamfara

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya amince da bayar da fili domin kafa jami’ar Alkur’ani da Musulunci a jihar.

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Kungiyar Atta’arif Fil-Islam Charity Organisation, mai shedikwata a Jeddah, da ke kasar Saudi Arabiya ce za ta kafa jami’ar.

Sanarwar da gwamnati ya fitar a Gusau a ranar Lahadin nan ta hannun Malam Nasiru Biyabiki, ta ce Matawalle ya bayyana hakan ne a wata liyafar cin abinci da aka yi a Jeddah na kasar Saudiyya.

Matawalle ya samu wakilcin kakakin majalisar dokokin jihar Alhaji Nasiru Magarya.

Wanda ya kafa kungiyar agaji kuma limamin Masjidur-Rahma, da ke Jeddah, Farfesa Shekh-Khalid Alhammudy, ya ce jami’ar za ta ciyar da harkar ilimi gaba a jihar da Najeriya.

“Kungiyar ba da agajin tana aiki tare da haɗin gwiwar sauran ƙungiyoyin ‘yan’uwa da hukumomin gwamnati don samar da cibiyoyin horo da sauran muhimman ayyuka a faɗin ƙasashen Afirka.

Alhammudy ya ce “Waɗannan wasu tsare-tsare ne na kare al’umma waɗanda ke tallafawa ƙasashe masu tasowa don cimma burinsu.”

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Malamin addinin Musuluncin ya yi alkawarin ci gaba da yi wa Zamfara da Najeriya addu’a domin samun dauwamammen zaman lafiya da ci gaban addini da tattalin arziki.

A nasa martanin, Matawalle ya godewa kungiyar bisa wannan karamcin tare da yin alkawarin gwamnatin Zamfara zata ci gaba da inganta jami’ar.

“Yana daga cikin ka’idojinmu don maraba da duk wani ci gaba, musamman wanda ke da tasiri kai tsaye ga jiharmu da kasa baki daya,” in ji gwamnan. (NAN)

Tags: Atta’arif Fil-Islam Charity Organisation
ShareTweetShare
Muhammad Nura Jain

Muhammad Nura Jain

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Sanata Ayu

Bayan Osun, Villa ita ce inda PDP zata je — Inji Ayu

Zaben Osun: Gwamna Oyetola Ya Mayar Da Martani Ga Nasarar PDP

Zaben Osun: Gwamna Oyetola Ya Mayar Da Martani Ga Nasarar PDP

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Masarautar Bauchi ta yi Amai ta lashe dangane da Hawan Sallah a Jihar

Masarautar Bauchi ta yi Amai ta lashe dangane da Hawan Sallah a Jihar

May 10, 2021
An Tsare Wani Jirgin Ruwa Da Ake Zargin Na Ɓarayin Danyen Mai Ne

An Tsare Wani Jirgin Ruwa Da Ake Zargin Na Ɓarayin Danyen Mai Ne

August 18, 2022
Covid-19: Mutane 2 Sun Mutu a Abuja, 127 sun kamu a Fadin Nigeria

Covid-19: Mutane 2 Sun Mutu a Abuja, 127 sun kamu a Fadin Nigeria

October 8, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In