• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wa'azin Kirista

Kungiyar CAN Ta Koka Da Yadda Aka Sace Wasu Masu Ibada A Kaduna Su 66, Suna Neman gwamnatin Tarayya Tasa Baki

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 7, 2021
in Wa'azin Kirista
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Kungiyar CAN Ta Koka Da Yadda Aka Sace Wasu Masu Ibada A Kaduna Su 66, Suna Neman gwamnatin Tarayya Tasa Baki
2
SHARES
15
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Kungiyar Kiristocin Najeriya tace wasu ‘yan bindiga sun sace wasu masu ibada 66 a ranar Lahadi, 31 ga watan Oktoba, 2021, a cocin Emmanuel Baptist dake Kakau Daji a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.

Kungiyar tace sabanin adadin da aka bayar a baya a binciken data gudanar ya nuna cewa an yi awon gaba da jama’a 66 inda aka farmakesu da bindigogi, sannan kuma an harbe wani mutum guda a yayin da ake tsaka da gudanar da ibadar cocin.

Mataimakin shugaban kungiyar ta CAN a jihohin Arewa 19 da kuma Abuja, wanda kuma shi ne shugaban kungiyar a jihar Kaduna, Rabaran John Hayab, ya bayyana haka a wata hira da yayi da jaridar PUNCH ranar Asabar.

“Lamarin ya faru ne da misalin karfe 10 na safe a yayin gudanar da ibada a ranar Lahadi 31 ga watan Oktoba.

“A yayin wannan kazamin harin, an kashe mutum daya yayin da wani daya ya samu rauni wanda a yanzu haka ke samun kulawa likitoci a asibiti.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa “Daga cikin mutanen da aka sace akwai yara, mata masu shayarwa, mata masu juna biyu, tsofaffi da matasa maza da mata.

“Kalubale na rashin tsaro a Kaduna bai inganta ba, kuma cocin ya kasance abin ya shafa. Ga dukkan alamu gwamnatin jihar Kaduna bata da karfin tafiyar da lamarin.”a cewar Hayab

Kungiyar “CAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta daukar mataki kafin kalubalen rashin tsaro a jihar Kaduna ya jefa al’ummar kasar cikin babbar matsala.”

Tags: KadunaKungiyar CANMasu Ibada
Previous Post

Gwamna Ganduje Ya kaddamar da Taron Gidauniyar Jagoran Mata da matasan Arewa

Next Post

Osibanjo ya Bayyana hanyoyin dakile Ƙaura tsakanin kasashe ba bisa ƙa’ida ba

Next Post
Osibanjo ya Bayyana hanyoyin dakile Ƙaura tsakanin kasashe ba bisa ƙa’ida ba

Osibanjo ya Bayyana hanyoyin dakile Ƙaura tsakanin kasashe ba bisa ƙa'ida ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In