• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Ilimi

Kungiyar CAN Ta Koka Yayin Da Daliban Makarantar Bethel Baptist Suka Kwashe Kwanaki 120 A Hannun ‘’Yan Fashi

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 31, 2021
in Ilimi
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Kungiyar CAN Ta Koka Yayin Da Daliban Makarantar Bethel Baptist Suka Kwashe Kwanaki 120 A Hannun ‘’Yan  Fashi
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

A ranar Asabar din da ta gabata ne kungiyar kiristoci ta Najeriya ta yi korafin cewa dalibai hudu na kwalejin Bethel Baptist dake Kaduna sun shafe tsawon kwanaki 120 a hannun ‘yan bindiga bayan sace su watanni hudu da suka gabata.

Don haka kungiyar ta yi kira ga gwamnati da ta rubanya kokarinta na kawo karshen aikata laifuka a kasar.

Mataimakin shugaban kungiyar ta CAN na (jihohin Arewa 19 da Abuja) da shugabanta na jihar Kaduna, Rabaran Joseph John Hayab ne suka bayyana hakan a wata sanarwa mai taken ‘Daliban Makarantar Sakandare na Baptist ta Kaduna har yanzu suna hannun ‘yan bindiga sama da kwanaki 120 a yau.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Abin takaici ne a sake tunatar da mu cewa duk da matakan tsaro daban-daban da gwamnati ta dauka a jihar Kaduna, yaranmu da ke makarantar sakandare ta Bethel Baptist da aka yi garkuwa da su tun ranar 5 ga watan Yuli, 2021 a harabar makarantar da ke Damishi, Kaduna. har yanzu ba a sake su ba.

“Iyaye, masu kula da makarantu, shugabannin coci da wadanda suke da alaƙa sun damu. Mun yi addu’a kuma muna ta addu’a. Mun yi kira da kai ku kanmu ga gwamnati da wadanda muke ganin su ne alhakin tsaron al’ummarmu amma tafiyar ‘yanci ga yaran mu ta kasance tana tafiyar muciji.

“Don haka ya kamata gwamnati ta rubanya kokarinta na ganin ta dakile barnar da wadannan miyagu ke haddasawa ‘yan kasa,” inji ta.A halin da ake ciki rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce ana kokarin ceto sauran daliban ba tare da samun wani rauni ba.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Mohammad Jalige, a wata tattaunawa da ya yi da daya daga cikin ‘yan jaridu, ya ce jami’an rundunar na yin duk mai yiwuwa don ganin sun ceto daliban da sauran mutanen da ke hannun masu garkuwa da mutane a fadin jihar.

Tags: Kungiyar CANkwanakiYan fashi
Previous Post

CAN ta koka, a yayinda Ɗaliban Bethel Baptist suka shafe kwanaki 120 a hannun ƴan bindiga

Next Post

Ɗaliba ta daɓawa saurayin ta wuƙa, sakamakon firar WhatsApp da wata mace a Delta Poly

Next Post
Ɗaliba ta daɓawa saurayin ta wuƙa, sakamakon firar WhatsApp da wata mace a Delta Poly

Ɗaliba ta daɓawa saurayin ta wuƙa, sakamakon firar WhatsApp da wata mace a Delta Poly

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
Siyasa

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In