• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kungiyar Kasashen Turai Ta Fitar Da Matsaya Kan Zaben Kano Zagaye Na Biyu

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 17, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
2
SHARES
22
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Uzairu Dauda Bunga

Kungiyar sa ido kan babban zaben Najeriya ta kasashen turai a 2019, ta bayyana zaben zagaye na biyu a jahar Kano da cewa,anyi shine sakamakon kin amfani da na’uarar tantace masu zabe card reader da kuma yin zabe fiye da yawan masu kada Kuri’a a zaben Gwamna dana ‘yan majalisar dokokin jahar na ranar 9 ga watan Maris 2019.

Shugabar tawagar sanya ido kan babban zaben, Marie Arena, lokacin da take gabatar da rahoton karshe a otel din Transcorp Hilton Abuja ranar Asabar, ta lura cewa zaben karo na biyu an gudanar da shine Saboda soke wasu runfunan zabe a watan na Maris.

“Hakan ya sanya aka sanar da zaben a matsayin wanda bai kammala ba sakamakon yawan runfunan zabe da aka soke a watan Maris, da kuma yawan Kuri’un da suka zarce masu kada Kuri’a da ya wuce tazarar da aka samu. Hukumar Zabe mai zaman kanta ta bayyana soke zaben a dalilin hatsaniya, rashin dada da kin amfani da na’uarar tantace masu zabe card reader.

“Ba abi tsarin tantacewa na zamanin ba idan na’ura taki tantace yatsu yadda yakamata ba. Ba a kare tsarin sirrinta akwatin zabe ba yadda ya dace a kusan daya bisa ukun runfunan zaben da aka sanya ido,” a cewarta.

Game da tsarin da aka gudanar da zaben zagaye na biyu kuwa, Kungiyar kasashen turan ta bayyana cewa hukumar zabe ta inganta shirye shiryen ta na sanya kayan aiki da wuri a kusan dukkanin runfunan zaben da aka sa ido, sai ta Kara da cewa anbi dukkanin ka’idodji a runfunan zabe guda 40 da tawagar Turai suka sanya ido.”

Tayi nuni da cewa an karbi sakamakon zaben Kananan Hukumomi biyu daga cikin Kananan Hukumomi 29 a jahar Kano da aka maimaita zaben a hedikwatar hukumar zabe sakamakon matsalar tsaro. Masu sanya idon na kasashen Turai, sun ziyarci cibiyoyin tattara sakamakon zabe guda 12, sun kuma lura da Wakilan Jam’iyyu suna wajen. Tawagar sanya idon ta Turai sunce anbi dukkan ka’idodji na karbar sakamakon cikin adalci.”

Arena tace an samu gagarumin cigaba a Najeriya fiye da zabukan da suka gabata a cikin kasar duk da cewa akwai guraren da suke neman gyaran gaggawa don kaucewa sake faruwar lamarin, ta kara da cewa shawarwarin da Kungiyar Turai suka bayar a zaben shekara ta 2015 anyi aiki dasu a wadannan zabukan 2019.

Previous Post

A Karkashin Bishiyoyi Muke Karatu – Dalibi Ga Gwamnan Bauchi Haka, A Ya Yin Wata Ziyarar Gani Da Ido

Next Post

Lalaci Ne Jiran Shanun Noma, Ko Tarakto

Next Post

Lalaci Ne Jiran Shanun Noma, Ko Tarakto

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2280 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2053 shares
    Share 821 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In