• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kungiyar Lauyoyi A Borno Ta Yi Tir Da Rufe Wani Lauya Da ‘Yan Sanda Suka Yi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 28, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar Lauyoyi ta Nijeriya reshen jihar Borno wato NBA, a ranar Asabar ta yi tir da garkame wani Lauya mai suna Sadiq Kachalla, da ‘yan sanda suka yi a Maiduguri.

Shugaban kungiyar na jihar, Muhammad Maigana, ya bayyana wannna garkamewar da aka yiwa Lauyan a matsayin haramtaccen tsarewa, kuma cearsa hakan ya sabawa tsarin kudin mulkin Nijeriya.

Maigana ya bayyana cewa Lauyan ya je ofishin ‘yan sandan ne dake GRA a garin Maiduguri a ranar Juma’a domin ganin an saki wanda yake karewa wanda yake tsare a ofishin ‘yan sandan.

Shugaban NBA din, ya zargi cewa an tsare Lauyan ne bisa umurnin DPO Bulama Usaini na Awa 13 bisa zargin Lauyan ya yi zazzafar muhawara da ‘yan sandan. Shugaban NBA din ya kara da cewa; ‘yan sandan sun ki amincewa su ba da belin Lauyan duk da kokarin hakan da kungiyar ta yi.

Sai dai a lokacin da aka tuntubi jami’in hulda da jama’a na ‘yan sandan jihar, Edet Okon, ya ce ba shi da labarin wannan zancen, sai dai a cewarsa zai tuntuba domin jin gaskiyar lamarin.SHARE.

Previous Post

Wata Kungiya Ta Jinjinawa Buhari Bisa Rufe Iyakar Kasa

Next Post

Yadda ‘Yan Sanda Suka Sake Gano Yara 2 Da Aka Siyar A Anambara

Next Post

Yadda ‘Yan Sanda Suka Sake Gano Yara 2 Da Aka Siyar A Anambara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
Uncategorized

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Rashin Biyan Tara Ya Sanya Tsare Fursunoni 4k a Gidajen Yari – Ministan Tinubu
  • Jihar Jigawa Ta Samu Mutane 91 da Ake Zargin Sun Kamu Da Cutar Mashako
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In