• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kungiyoyin Fararen Hula Sun Koka Kan Jan Kafa Da Shari’ar El-Zakzaky

said by said
July 23, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu kungiyoyin fararen hula karkashin inuwar ‘Centrum Initiative For Development and Fundamental Rights Advocacy and Advocate Movement’ sun bukaci da a gaggauta hukunta sojoji da sauran wadanda ke  da hannu kan kisan ‘Yan Shi’a a Zariya da aka yi a shekarar 2015, domin a cewarsu hakan ya saba wa dokar kasa.

Kungiyoyin sun bayyana hakan ne cikin wata sanarwar da suka fitar a ranar Asabar a Abuja, inda suka nakalto sashe na 33 na dokar kasa, inda suka ce ya bai wa kowanne dan Nijeriya damar rayuwa.

“Dokar kasa ta ce ‘kowanne mutum yana da ikon yin rayuwa, kuma babu wanda yake da ikon katse mishi wannan hakkin, idan dai ba kotu ba ce ta yanke masa hukuncin kisa’ kamar yadda a kundin tsarin kasa da aka yi wa kwaskwarima a 1999.

“Tsakanin 12 zuwa 14 ga watan Disamba, 2015, sojojin kasa na Nijeriya sun kona ‘Yan Shi’a a raye, sun harbe wasu, sun yi wa wasu fyade, sannan kuma sun rushe gidaje, inda daga bisani suka bizne maza da mata a wani kabarin baidaya da suka yi a Mando cikin jihar Kaduna.

“Wadannan laifukan ba za a taba mantawa da su ba a tarihi da kuma kokarin da muke wajen kare hakkin dan adam a Nijeriya,” inji su.

Kungiyar ta kuma koka kan yadda hukumomi ke ci gaba da tsare Shugaban ‘Yan Shi’a, Shaikh  Zakzaky da matarsa, Malama Zeenat sabanin umurnin kotu na cewa a sakesu, kuma a biyasu diyyar naira miliyan 50.

“Wadannan laifuka duk sun saba wa dokokin kasashen duniya, ciki har da dokar hana cin zarafi na kasa-da-kasa ta shekarar 2017, wacce ta ke haramci ga cutar da wasu jama’a kan banbancin siyasa, launin fata, kasa, kabila, al’ada ko addini.

“Don haka muke kira a gaggauta hukunta wadanda ke da hannun kan kisan ‘Yan Shi’a; ko sarakunan gargajiya ne kuma ‘yan siyasa ne, ko kuma fararen hula ne kawai su,” a cewar gamayyar kungiyoyin.

Sanarwar na dauke da sa hannun Dakta Hasan Bala, Geoffrey N Nwokolo Esq, Prince Adelaje Adeoye, Kwamared Ecoja Godwin, Dakta Y. B. Abubakar, Kwamared Ahmad Shuaib da Kwamared Mabel Christiana Abba.

Previous Post

Sudan Za Ta Rage Darajar Kuɗinta

Next Post

Boko Haram Sun Yanka Ma’aikatan Agaji A Borno

Next Post

Boko Haram Sun Yanka Ma'aikatan Agaji A Borno

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
Siyasa

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
  • NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In