• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kungiyoyin Fararen Hula Sun Yi Kira Ga Sarki Sunusi, Da Ya Amsa Zarge-Zargen Al’mundahanar Da Ake Masa

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 26, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wakiliyarmu Zainab Garba Musa

Gamayyar kungiyoyin fararen hula kan yaki da cin hanci da rashawa karkashin wata cibiya Mai kyamar cin hanci da rashawa wato GLOCCOLOC tayi Allah wadai da irin bayanai da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya bayar kan zargin Al’mandahana da kudaden masaurata.

A zantawarsu da manema labarai a Abuja a litinin din nan, shugaban kungiyar Dr Nwambu Gabriel, yace ya zuwa yanzu bayanan da aka gabatar sun kasa bisa abinda cibiyar tayi tsammani don haka Sai sukayi Kira wa Sarkin da ya bada gamshashshen bayanai kan wannan batu.

Cibiyar ta Kuma bayyana matsayarta da cewar bayanan da sarki Muhammadu Sanusi ya bayar cewar ya gaji kudi biliyan daya da dubu dari Tara sabanin abinda hukumar yaki da cin hanci ta jahar Kano ta bayyana. bayani ne da bai Kammala Ba, Inji su.

Dr. Nwambu, ya bayyana cewar cibiyar ta kasance tana bibiyar yadda lamuran ke gudana da idon basira a jahar ta Kano kan binciken majalisar masarautar Kano bisa zargin Al mandahana na kudi sama da naira biliyan uku a karkashin jagorancin Mai martaba Malam Muhammadu Sanusi na biyu.

Ya Kuma yi nuni da cewar hukumar karban korafin jama’a da Kuma yaki da cin hanci ta jihar Kano a rahoton ta na farko da ta gabatar a ranar 31 ga mayu 2019 wadda ta mikawa sakataren gwamnatin jihar Kano ana zargin sarkin kan kashe kudin jahar yadda ya ga dama ba tare da bin doka ba.

Bisa wannan cigaba gwamnatin jihar Kano ta Mika wa Sarkin takardar tuhuma domin yin bayani kan zarge-zargen da ake masa wanda daga bisani Sarkin ya sanar da nasa Martanin a jaridar Thisday, kan matsayar Sarkin akan wannan zargi Wanda hakan shine musabbabin shirya wannan taron manema labarai.

Domin Lura da la’akari da cewa Sam Sarkin Bai Amsa Tuhumar da aka aike Masa da Ita Ba Wanda kuma hakan ne ya Bamu kwarin Gwiwar cewa ba shi da ta cewa akan Batun Dan haka muke Kira da ya Amsa Zarge Zargen kawai domin ya hutar da Binkicen, Inji su.

Previous Post

Wajibi Ne A Cire Tallafin Man Fetur Da Na Wutar Lantari

Next Post

Osinbajo, Ya Karyata Cewa Duk Maganar Da Ake Yi Na Garkuwa Da Mutane A Najeriya Karya Ce

Next Post

Osinbajo, Ya Karyata Cewa Duk Maganar Da Ake Yi Na Garkuwa Da Mutane A Najeriya Karya Ce

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2279 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2051 shares
    Share 820 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In