• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Kwalara ta kashe mutun 7 a Abuja

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 24, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• Mutane bakwai ne aka tabbatar da sun mutu sanadiyar cutar a sannanin yan gudun hijira.

• Mutun 91 suka kamu da cutar a wasu yankuna da ke babban birnin tarayya Abuja.

• Hukumomin gwamnatin Abuja sun tabbatar da mullar cutar.

A yau Alhamis, Hukumomin gwamnatin baban birnin tarayya Abuja, sun tabbatar da mutuwar mutun 7, sanadiyar samun barkewar cutar kwalara a birnin.

Mukaddashin sakataran ma’aikatar lafiya na Abuja Dakta Mohammed Kawu ne ya bayyana wa mane ma labarai hakan, inda ya ce an samu rahoto 91 na barkewar cutar.

Ya Kuma bayyana cewa, mutun bakwai sun mutu a sansanin yan gudun hijira da ke unguwar Wassa na yankin Abuja Municipal.

A cewar Kawo, ba a sami rahoton mutuwa a yankin Bwari da kuma Gwagwalada ba.

Kazalika Kawu ya ce, “Akalla mutun 91 ne aka tabbatar da sun kamu da cutar daga yankuna daban-daban na birnin, inda bakwai daga ciki suka mutu, Amma ban da Gwagwalada da kuma Bwari” inji shi.

KARANTA WANNAN LABARIN: Atiku Dan Kasa ne? Kutu ta Sanya ranar yanke hukunci

Ya kara da cewa, an fara samun rahoton bullar cutar ne a wasu yanku na, tun a watan Mayun shekarar 2021

A karshe Kawu ya bayyana cewa, an fara Samar da kayayyakin kwaji da na Kariya, da magunguna, da kuma kayan aiki na kiwon lafiya, domin dakile yaduwar cutar.

Previous Post

A cikin shekaru 13 Najeriya ta kashe $6.2 Biliyan don magance mutane miliyan 1 dake da HIV

Next Post

Wanda ya kirkiri manhajar McAfee Anti-virus ya rasu

Next Post

Wanda ya kirkiri manhajar McAfee Anti-virus ya rasu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno

June 5, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
Labarai

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari
Labarai

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara
  • NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto
  • Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In