Kwanan Nan Za’a Samu Ambaliyar Ruwa A Jihohin Arewa 3 Da Bayelsa, NiMet

Daga: Abbas Yakubu Yaura Hasashen masana yanayi na hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ya nuna cewa za a iya samun ambaliyar ruwa a wasu sassan jihohin Borno, Kebbi, Sokoto, Bayelsa da Delta a cikin wasu kwanaki masu zuwa. NiMet ta ce binciken da ta yi na danshin kasa da yanayi ya nuna cewa … Continue reading Kwanan Nan Za’a Samu Ambaliyar Ruwa A Jihohin Arewa 3 Da Bayelsa, NiMet