• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Labari Cikin Hotuna: Buhari Na Kaddamar Da Gasar Wasannin Rundunar Sojin Ruwa

Daily Trust ta ruwaito cewa, sabon hadadden filin wasanni ya kunshi dakin wasanni na cikin gida

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
September 8, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Labari Cikin Hotuna: Buhari Na Kaddamar Da Gasar Wasannin Rundunar Sojin Ruwa
2
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

 

Yanzu haka Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar bude gasar wasannin sojojin Ruwa na kasa karo na 12 a Jihar Legas, tare da kaddamar da sabon sansanin wasannon Rundunar Sojin a Yankin Navy Town dake Ojo na jihar.

Daily Trust ta ruwaito cewa, sabon hadadden filin wasanni ya kunshi dakin wasanni na cikin gida, dakin motsa jiki da wurin shakatawa, filin wasan kwallon kafa da rumfan zaman yan kallo, wajen wasan kwallon hannu, da dai sauran su

KARANTA WANNAN LABARIN: Yanzu-Yanzu: Kwamitin Gudanarwar Jam’iyar PDP Na Kada Kuri’a Kan Matsayin Ayu

Wasu hotuna da suka karade kafafen sada zumunta na zamani sun nuna yadda shugaba Buhari ke sanye da kayan wasan, yayin da yake kaddamar da gasar karo na 12 na Bana, wanda za a gudanar a jihar Legas.

A WANI LABARIN KUNA: Uwargidan Tinubu, Shugabannin Mata Sun Ziyarci Sakatariyar Jam’iyyar APC

Sanata Oluremi Tinubu, uwargidan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed, za ta jagoranci tawagar shugabannin mata a yammacin ranar Alhamis domin ganawa da kwamitin aiki na jam’iyyar a Abuja.

Wannan ci gaban na zuwa ne sa’o’i 24 bayan maigidanta ya jagoranci abokin takararsa, Sanata Kashim Shettima da wasu jiga-jigan jam’iyyar zuwa sakatariyar a ranar Laraba data gabata.

Tags: BuhariLegas
Previous Post

Da Dumi-duminsa: Gwamna Makinde Ya Maye Gurbin Tambuwal A Matsayin Shugaban Kungiyar Gwamnonin PDP

Next Post

Sarauniyar Ingila Elizabeth Yanzu Haka Tana Karkashin Kulawar Likita

Next Post
Sarauniyar Ingila Elizabeth Yanzu Haka Tana Karkashin Kulawar Likita

Sarauniyar Ingila Elizabeth Yanzu Haka Tana Karkashin Kulawar Likita

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP
  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In