An yi jana’izar Alhaji Bashir Tofa, daya daga cikin jiga-jigan ‘yan takara a zaben shugaban kasa na shekarar 1993, dake jihar Kano.
An binne shi ne a tsakanin kaburburan iyayensa a makabartar Hajj Camp da ke cikin birnin Kano.
Ga hotunan yadda aka dunadar da Jana’izar.