• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Mahaddacin Alqur’ani Ya Zama Sabon Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jahar Kano

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 27, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
3
SHARES
29
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Uzairu Dauda Bunga

Gwamnan jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Ali Haruna Abubakar Makoda a matsayin Shugaban Ma’aikatan gidan Gwamnatin jahar.

Da yake nuni da irin gudumawar da ya bayar wajen cigaban jahar Kano da Al’ummar ta baki daya, Gwamna Ganduje ya yabawa Makoda bisa sadaukar dakansa wajen samun nasarar Ganduje a wa’adin mulkinsa na farko daga shekarar 2015 zuwa 2019, sai ya jaddada cewa Ali Haruna Makoda jigo ne a jahar Kano wanda hakan ya bashi damar tafiya dashi a gwamnatinsa karo na biyu.

Da yake bukatarsa ya kasance mai lura da sadaukar dakai, Gwamna Ganduje ya tabbatar da nadin nasa a matsayin cancanta.

Dr Makoda, ya shafe shekaru Tara (9) yana karatun Alqur’ani a tsangayar Malam Sule Mai Bakin karfe a unguwar Hausari, Maiduguri dake jahar Borno inda ya haddace Alqur’ani mai tsarki.

Kwanannan aka karramashi da rawanin Gwani na Alqur’ani daga tsangayar gwani Yahuza da Gwani Dan Zargas. Daga bisani Gwamna Ganduje Khadimul Islam, ya nada Gwani Makoda a babbar kujera.

Gwani Makoda an haifeshi a ranar 2 ga watan Febureru 1966 a karamar hukumar Makoda, bayan kammala karatunsa na firamare da sakandare, yayi karatun diploma a fannin tafiyar da harkokin ilimi daga nan sai ya nausa Jami’ar Bayero dake Kano inda ya samu takardar digiri, sai kuma babbar diploma a Jami’a da kuma digiri na biyu a fannin harkokin kasuwanci duk a Jami’ar Bayero.

Gwani Makoda, ya kasance kwamishinan muhalli na baya bayan nan a gwamnatin Ganduje.

Makoda Dan siyasa ne, da ya zamo zababben Shugaban karamar hukumar Makoda har karo biyu, tsohon zababben Sakataren Jam’iyyar PDP na jahar Kano, tsohon mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na jahar Kano kuma tsohon babban mai bada shawara kan ayyukan birnin Kano.

Har wa yau, gwani Makoda, ya taba kasancewa mamba a hukumar gudanarwar Asibitin koyarwa na Jami’ar Maiduguri lokacin marigayi Shugaban kasa Umaru Musa ‘Yar Adu’a.

An karrama Dr Makoda da lambar doktorin digiri a Jami’ar All Saint dake Amurka.

Previous Post

Bashin Da Tsohon Gwamana Ya Bari, Zai Bayyana A Gaban Kwamiti

Next Post

Wasu Yara ‘Yan Shekaru Biyar Sun Kai Mahaifin Su Kotu, Kan Zai Rabasu Da Mahaifiyar Su, A Zamfara

Next Post

Wasu Yara 'Yan Shekaru Biyar Sun Kai Mahaifin Su Kotu, Kan Zai Rabasu Da Mahaifiyar Su, A Zamfara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai
  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In