Mai Magana Da Yawun Tsohon Shugaban Kasa Ya Rasu

Cif Duro Onabule, tsohon babban sakataren yada labarai na tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida, ya rasu. Shahararren dan jaridan ya rasu yana da shekaru 83. An ce ya rasu ne a ranar Talatar nan. An sanar da rasuwarsa ne a dandalin Old Grammarians’ Society (OGS) na Makarantar Grammar CMS, a Legas. Dimokuradiyya ta rawaito cewa, … Continue reading Mai Magana Da Yawun Tsohon Shugaban Kasa Ya Rasu