No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Majalisar Dattijai ta tabbatar da naɗin Farfesa Mansur Bindawa a matsayin Kwamishina a Hukumar NCC

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
March 1, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattijai

Majalisar Dattijai ta tabbatar da naɗin Farfesa Auwalu Bindawa a matsayin Kwamishina a Hukumar Gudanarwar Hukumar Kula da Sadarwa ta Ƙasa (NCC).

RELATED POSTS

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022

Tabbatar da naɗin shi a ranar Talata, ya biyo bayan dubi da akayi akan rahoton da Kwamitin Majalisar Dattijai yayi akan Sadarwa.

Majalisar Dattijai
Majalisar Dattijai

KARANTA WANNAN LABARIN: Harin Rasha ya lalata Tirken gidan talabijin na Kyiv, in ji Hukumomi a Ukraine

Sanata Yahaya Oloriegbe (Mai Wakiltar Kwara ta Tsakiya) ya gabatar da rahoton a madadin Shugaban Kwamitin Sanata Oluremi Tinubu (Mai Wakiltar Lagos ta Tsakiya).

Oloriegbe a gabatarwar shi yace naɗa Bindawa wanda Shugaban Ƙasa Muhammdu Buhari zai yi, yana dai-dai da sashe na 5(3) dana 8 (1) da kuma na 11 (2) na Dokar Hukumar Sadarwa ta Najeriya doka ta shekarar 2003.

Ya ƙara dacewa, wanda za’a naɗan yana da dukkanin abubuwan da ake bukata ta fannin ƙwarewar sa da Karatun sa a Matsayin Kwamishina a Hukumar Gudanarwar Hukumar Kula da Sadarwa ta Ƙasa.

Ya bayyana cewar binciken da aka yi bai bayyana wani almundahana, ko ba dai-dai ba, daga Mambobin Kwamitin da kuma Kotu.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Daga Ƙarshe, an tabbatar da naɗin shi bayan duba da amincewa akan rahoton Kwamitin.

Tags: BindawakwamishinaNCC
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
Labarai

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60
Labarai

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15
Labarai

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas
Labarai

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja
Labarai

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi
Labarai

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022
Next Post
Ƴan Sanda

Wasu Ɓata gari sun sake ƙone wani Ofishin Ƴan sanda a Imo

Mutum 5 Sun Mutu a Harin da Rasha ta Kai Kan Tirken Gidan Talbijin din Ukraine

Mutum 5 Sun Mutu a Harin da Rasha ta Kai Kan Tirken Gidan Talbijin din Ukraine

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Batanci Ga Annabi (S): Kamfanin Faransa Na Fuskantar Durkushewa?

December 8, 2020

Idan Cinikin Ya Yiwu Rakitic Zai Maye Gurbin Pogba

June 30, 2019
Da Dumi-dumi: Zanga-zanga Ta Barke A Abuja Kan Karin Wa’adin Shugabannin Kananan Hukumomi Da Kansiloli

Da Dumi-dumi: Zanga-zanga Ta Barke A Abuja Kan Karin Wa’adin Shugabannin Kananan Hukumomi Da Kansiloli

May 20, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    15 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    689 shares
    Share 276 Tweet 172
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    39 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC
  • Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
  • Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In