No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Ilimi

Makomar Ƙasar nan mai muni ce idan ba’a shawo kan matsalar Yajin Aikin ASUU ba — Malaman Kirista

Sun bayyana cewar makomar ƙasar zata munana a yayinda Ɗalibai ke cigaba da yawo akan tituna babu abinda suke yi kullum

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
July 12, 2022
in Ilimi, Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Yajin Aiki: Taron FG, ASUU ya tashi baram-baram ba’a cimma ƙwaƙƙwarar matsaya ba

Makomar Ƙasar nan mai muni ce idan ba’a shawo kan matsalar Yajin Aikin ASUU ba — Malaman Kirista

RELATED POSTS

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022

Shuwagabannin Coci sun bayyana rashin jindaɗin su akan dogon yajin aiki da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ke cigaba da yi.

Sun bayyana cewar makomar ƙasar zata munana a yayinda Ɗalibai ke cigaba da yawo akan tituna babu abinda suke yi kullum.

KARANTA WANNAN LABARIN: Fasa Gidan Yari: Ka Kori Duk Wanda Yake Da Alaka Da Kai Hari – PDP Ga Buhari

Shuwagabannin sun yi jira ga Ƙungiyar ASUU da sauran Ƙungiyoyi dasu yi gaggawar sasanta dukkanin abubuwan da suke buƙata domin Ɗalibai da kuma makomar Ƙasar.

Shugaban Cocin Bible-believing churches ƙarƙashin jagorancin Fasto Abel Aiyedogbon a lokacin da yake jawabi ga Manema labaru a Ilori a ranar Litinin yace ƙasar zata munana idan har Matasa ba’a horas dasu kan gudunmawar da zasu bada ga Ƙasar.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Yace “a matsayin Ƙungiya da kuma sauran masu ruwa da tsaki, muna kira ga ɓangarorin guda biyu musamman Gwamnatin Tarayya data yi gaggawar shawo kan matsalar yajin aikin ASUU.

Ya bayyana cewar Ɗaliban da lamarin ya shafa sune Shuwagabannin gobe na Kasar, idan ya zaman to ba’a koya masu abinda zasu yiwa Ƙasar ba, makomar ƙasar zai ɓaci.

Tags: ASUUMalaman Kirista.yajin aiki
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Next Post
2023: Tinubu, Shettima Zasu Cika Tarihin Buhari, Tare Da Ceto Najeriya Daga Illar Yakin Rasha Da Ukraine – Bagudu

2023: Tinubu, Shettima Zasu Cika Tarihin Buhari, Tare Da Ceto Najeriya Daga Illar Yakin Rasha Da Ukraine – Bagudu

Dan Wasan Super Eagles Ahmed Musa Ya Caccaki ‘’Yan Siyasa Kan Yajin Aikin ASUU

Dan Wasan Super Eagles Ahmed Musa Ya Caccaki ‘'Yan Siyasa Kan Yajin Aikin ASUU

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Yanzu-Yanzu: Fayemi ya nada sabbin sakatarori 14

Yanzu-Yanzu: Fayemi ya nada sabbin sakatarori 14

May 26, 2022
Daliban Kwalejin Ilimin Kaduna Sun Kubuta Daga Hannun Yan Garkuwa

Daliban Kwalejin Ilimin Kaduna Sun Kubuta Daga Hannun Yan Garkuwa

May 21, 2022
Atiku Ya Yi Allah-wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Majalisar PDP A Zamfara, Ya Bukaci A Gudanar Da Bincike

Atiku Ya Yi Allah-wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Majalisar PDP A Zamfara, Ya Bukaci A Gudanar Da Bincike

December 31, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In