Malamin da aka kora kan cin zarafin Ɗaliba ya dawo Gidan Yarin Kuje, ya samu Beli
Wanda Malami da aka kora kan zargin cin zarafin wata Ɗalibai, na daga cikin Farsunonin da suke tsere daga gidan yarin, a lokacin da Ƴan Ta’adda suka kai hari a satin daya gaba.
KARANTA WANNAN LABARIN:Gobara ta lalata kayan Naira milliaya 1.6 a Kwara
Adam wanda an yanke mashi hukuncin kisa sakamakon zargin cin zarafin yarinya a gaban Alƙali Akeem Fashola na Babbar Kotun Tarayya, Jabi, an ɗaure shi a ranar 23 ga watan Yuni.
Kwamishinan Ƴan Sanda na Abuja Sunday Babaji ya Sanya Malamin daga cikin wanda suke cin zarafi.
An kama shi da laifin taɓa nonuwa da sauran wasu sassan Ɗaliba mai shekaru 14 ta Makarantar Destiny Academy, Lugbe, Abuja inda yake koyarwa.
Wanda ake ƙarar ya Musanta Zargin da ake yi mashi, da hukuncin shi ke a ƙarƙashin Dokar cin zarafin ƙananan yara.
.
A lokacin zaman Kotun a ranar Alhamis, wanda ake zargin bai zo ba, inda ake zargin ya tsere daga inda yake tsare
Mai kare shi Terka Aondo ya tabbatar dacewa ya ruga a lokacin kai harin.
Amma ya bayyana cewar ya dawo gidan yarin, amma masu kula dashi sun kasa kawo shi, saboda rashin kuɗi.