• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Masu Cin gajiyar Ayyuka 774 A Kaduna Sun Koka Kan Rashin Biyan Su Alawus

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 10, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Masu Cin gajiyar  Ayyuka 774 A Kaduna Sun Koka Kan Rashin Biyan Su Alawus
1
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Wadanda suka ci gajiyar shirin ayyuka na musamman guda 774 a jihar Kaduna sun koka kan rashin biyan su alawus-alawus din su.

Ana sa ran za a biya wadanda suka ci gajiyar tallafin Naira 20,000 na tsawon watanni uku wanda shi ne tsawon lokacin shirin.

Matasa da mata da yawansu ya kai 23,000 a fadin kananan hukumomin jihar 23 ne ake sa ran za su shiga cikin shirin.

Wasu sun karbi kudadensu yayin da wasu kuma ba su samu nasu kusan shekara guda ba, suna kuma rokon gwamnatin tarayya data kawo musu dauki.

Wani wanda ya ci gajiyar shirin, Bala Sani, a lokacin da yake jawabi a lokacin bikin ba da tuta ga mahalarta taron 540 da aka zabo daga shiyyoyin sanatoci uku na jihar da hukumar kula da ayyukan yi ta kasa (NDE) ta shirya, yace suna bukatar alawus-alawus don fara harkokin kasuwanci.

Shima wani wanda ya ci gajiyar shirin, Haruna Adamu, wanda shi ne shugaban gudanarwa wadanda suka ci gajiyar Kabala Costain, yace shi ma har yanzu bai samu alawus dinsa na tsawon watanni uku ba.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Da take mayar da martani, mai rikon kwaryar hukumar ta NDE, Madam Victoria W. Dada, tace matsalar ba ta hukumar NDE bace, matsalar bankunansu ne.

Kazalika tace sun dauki sunaye da bayanan wadanda ke da koke tare da mika su hedkwatar kasa domin daukar matakin daya dace.

Tace Babban Horon Kasuwanci zai fadada iliminsu wajen samar da dukiyar da aikin yi ga kansu da yadda za su samar da ra’ayoyin kasuwanci, tsare-tsaren tallace-tallace, tsadar kayayyaki da ayyuka da rahotanni masu yiwuwa, da dai sauransu.

Tags: AlawusAyyukaKaduna
Previous Post

‘Yan bindiga sun bindige ‘yan sanda bakwai dake sintiri a Zamfara, tare da kona motar su

Next Post

Yan Bindiga Sun yi Garkuwa Da Mutane 11 a Kaduna

Next Post
Yan Bindiga Sun yi Garkuwa Da Mutane 11 a Kaduna

Yan Bindiga Sun yi Garkuwa Da Mutane 11 a Kaduna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In