• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Masu Garkuwa sun yi Garkuwa da Limami da Ya’yansa 2 a Abuja

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 1, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
1
Masu Garkuwa sun yi Garkuwa da Limami da Ya’yansa 2 a Abuja
1
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An yi garkuwa da wani babban limamin masallacin Yangoji mai shekara 59 Dake Yankin Kwali na Babban Birnin Tarayyar Abuja, tare da Dan san Abdullahi Abubakar Gbedako da kuma wani mutum Mai Suna Aliyu Usman Abubakar mai shekaru 22, gami da wani yaro Ibrahim Abubakar mai shekaru 11 a gidajen su.

Wani makwabcin Limamin mai suna Shuaibu, ya ce lamarin ya faru ne a ranar Juma’a, da misalin karfe 11:47 na dare, yayin da wadanda Maharan suka zo dauke da muggan makamai suka shiga gidan Babban Malamin Daddinin Musuluncin.

Ya ce wasu daga cikin yan bindigan sun tsaya a wasu muhimman Wuraren a yankin Kuma suna ta harbi iska domin. Tsoratarwa, yayin da wasu uku kuma suka tsallaka gidan Limamin ta Katanga.

Ya ce akwai a lamomin harbe-harbe da masu garkuwa da mutane suka yi a cikin harabar gidan, wanda suka kwashe kusan mintuna 30 kafin su yi awan gaba da wadanda abin ya shafa.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan bindiga sun sace Matafiya a Delta

Wani dangin babban limamin da ya so a sakaya sunansa, ya bayyana cewa, Maharan sun tuntube su, kuma sun nemi Naira Milliyan 10 a matsayin kudin fansa kudin fansa kafin sakin mutanen.

Da aka tuntubi kakakin rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja, DSP Adeh Josephine, ta tabbatar da yin garkuwa da limamin da ‘ya’yansa maza biyu.

Ta ce yayin da ake ci gaba da bincike, jami’an ‘yan sanda da kuma jami’an ‘yan banga suna ci gaba da kokarin ceto wadanda lamarin ya shafa.

“Kwamishanan ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja, CP Sunday Babaji, ya kuma bukaci al’ummar yankin Yangoji da su kwantar da hankalinsu tare da bayar da duk wani bayani da zai taimaka wa ‘yan sanda wajen cafke wadanda ake zargin,” inji ta.

Tags: 'YAN BINDIGAAbujaRundunar yan sanda
Previous Post

Ƴan bindiga sun sace matafiya a Jahar Delta

Next Post

Shaye-shayen Miyagun Kwayoyi:Yana Zama Barazana Ga Matasa A Jihar Kano

Next Post
Shaye-shayen Miyagun Kwayoyi:Yana Zama Barazana Ga Matasa  A Jihar  Kano

Shaye-shayen Miyagun Kwayoyi:Yana Zama Barazana Ga Matasa A Jihar Kano

Comments 1

  1. Pingback: Dalilin da yasa Na Ziyarci Shugaba Buhari~ Inji Tunubu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In