Wata budurwa wacce ta saki bidiyonta kan ta babu ko dankwali a TikTok ta bayyana tana ba da sanarwa mai ban mamaki.
A bidiyon nata wanda wani shafin Aisha Fulani ta saki, an ji yadda ta ke cewa ga masu bukatar bidiyon tsiraicinta su yi mata magana.
KU KARANTA: Yadda wata ƙaramar yarinya ta ke kwalliya kamar budurwa ya ɗauki hankali
Bidiyon ya yi matukar ba da mamaki kasancewa yawancin masu tura bidiyon tsiraicinsu ba sa bayyana wa duniya sai dai a ha’ince su a saki.
Saidai a mata bangaren ba haka bane, da kanta take shelantawa kan za ta tura wa mutane da kanta. A bidiyon ta fara da cewa:
“Assalamu alaikum wa rahmatullah ta’ala wa barakatuhu. Masoyana ‘yan iska na TikTok da na ma duk duniya gabadaya.
“Masoyana ‘yan iska na TikTok ina sanar da ku zan sakar muku sababbin bidiyona da ku ke ta damu na kwana biyu kuna cewa kuna son in sakar muku bidiyo in fara muku bidiyo tsira.
“Toh shi ne yanzu zan fara muku bidiyo tsirara, inshaAllah shiyasa nake so in fara muku shi ne nake so in gaya muku. Duk wanda yake so in mai bidiy tsirara ya min magana a comment section.”
Nan da nan mutane suka yi caa akan ta, duk da dai ba a san ko dagaske ko kuma ba dagaske take ba, amma da alamu dai ba kamun kai ne da ita sosai ba. Ga wasu daga cikin tsokacin:
Fatima Muhammad ta ce:
“Me abin anan da zakice zaki fara sirara daman ai duk angama ganin komai naki kuma baki da daraja domin ko mijin kirki ba zaki zamuba domin babu namiji dazai auri sauran wani.”
Maryam Abdullahi ta ce:
“Ya Allah kada kabarmu da iyawarmu allah kashiryamana zuria allah kayafemna mene ribarki mene amfanin haka ina mai baki shawara wanann rayuwar batada tabbas yakamat ace kin kula da kanki kafin lkci yakuremki.”
Bin Khamis ya ce:
“Good muna tare nine farkon wanda zai fara kallonsa.”
Bachir Lawan:
“Kafin ki haɗu da Mala’ikan mutuwa ya daukeki yakaima Mala’ikun azaba su laqaɗamiki shegen duka Allah shirye ki dake da sauran masu irin halinki.”
Dan Sarki:
“Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun Dabakinki kike fadan haka ki tuba ki goma zuwaga Allah yayafe miki Da nabari kina wayarma mutane Kaine Ashe kina lalata al’ummane Allah yasa mudace.”
Saudiya Ta Amince Wa Ronaldo Ya Zauna da Budurwarsa Duk da Haramun Ne Marasa Aure Su Rayu Tare
Rahotanni sun bayyana cewa Cristiano Ronaldo da abokiyar zamansa Georgina Rodriguez za su karya doka a kasar Saudiyya ta hanyar zama tare duk da dokar kasar da ta hana masoyan da ba su yi aure ba kwana wuri guda.
Dan wasan dan kasar Portugal mai shekaru 37, ya koma kungiyar Al-Nassr ne a watan da ya gabata bayan ficewar sa daga Manchester United kuma rahotanni sun ce zai rika karbar fam miliyan 175 a shekara.
An bayyana shi a ranar Talata 3 ga watan Janairu, a gaban magoya bayan sa 25,000 a filin shakatawa na Mrsool a Riyadh, zuwa wurin wasan wuta.
Iyalan Ronaldo ma sun kasance a filin wasan inda aka bude shi kuma kafar yada labarai ta SPORT ta kasar Sifaniya ta bayyana cewa ta hanyar zama da Rodriguez masoyan za su karya dokar Saudiyya.