• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, November 30, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Matasan da aka kama zasu Kudu ba Almajirai bane – Tanko Yakasai.

abubakar by abubakar
May 19, 2020
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon hadimin shugaban kasa karkashin mulkin Alhaji Shehu Shagari, Alhaji Tanko Yakasai ya yi karin haske game da matasan da aka kama zasu kudancin kasar nan, cewa ba almajirai bane.

Yakasai ya bayyana haka ne, a yayin da yake tattaunawa da jaridar Vanguard inda ya ce ” ya kamata a bincika sosai saboda ni a ganina wadannan basu yi kama da almajirai ba”.

Ya kara da cewa “ni ba abinda na gani face matasan cikin riguna masu kyau wanda almajirai basa irin wannan shigar. Kowa yasan yanda almajirai suke kuma da ka gansu zaka gane, dan haka wadannan wasu ne na daban ba almajirai ba”.

“Wannan ba komai bane face nuna tsana da kiyayya da wasu ke nunawa wani bangare na Najeriya”.

“Tun ina dan shekaru 28 nake bawa kasar nan gudunmawa wajen ganin an samu hadin kai”.

“Dan haka ba zan taba goyon bayan wani bangare ko kuma zama daya daga cikin wanda basa son hadin kan Najeriya ba”.

Daga: Abubakar Muhammad Usman

Previous Post

‘Kashi 52 Na Mutanen Da Korona Ta Hallaka A Najeriya Daga Jihohi Uku Suka Fito’

Next Post

COVID19: Gwamnatin tarayya ta koka game da karuwar mace-macen masu dauke da cutar.

Next Post

COVID19: Gwamnatin tarayya ta koka game da karuwar mace-macen masu dauke da cutar.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2747 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2439 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2224 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2143 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023
Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

Tsaro Da Ilimi Zai Lakume Fiye Da Naira Tiriliyan 6 A Cikin Kasafin Bana

November 30, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Horar Da Jami’an Sa Kai 4,200

November 30, 2023
‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

‘Yan Bindiga Sun Sace Amarya Da Limamin Wani Kauye A Kaduna

November 29, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
Labarai

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa
Labarai

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja
Labarai

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300

November 30, 2023
Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa

November 30, 2023
An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

November 30, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamna Bala Muhammad Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Naira Biliyan 300
  • Da Muku Muku Abba Ya Lashe Zabe A Kano-Ado Doguwa
  • An Harbe Daliban Sakandire 3 A Babban Birnin Tarayya Abuja

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In