No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Matsalar Tsaro: Ƴan Bindiga sun hallaka wani mutum bayan sun karɓi Miliyan 10 kudin fansa — Wase

Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai na Najeriya Idris Wase ya bayyana cewar ƴan bindiga yanzu suna hallaka mutanen da suka kama, bayan sun ƙarbi miliyoyi kuɗin fansa a Jahar Filato

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 22, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
9 0
0
Idris Wase

Idris Wase

Matsalar Tsaro: Ƴan Bindiga sun hallaka wani mutum bayan sun karɓi Miliyan 10 kudin fansa — Wase

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai na Najeriya Idris Wase ya bayyana cewar ƴan bindiga yanzu suna hallaka mutanen da suka kama, bayan sun ƙarbi miliyoyi kuɗin fansa a Jahar Filato.

Wase ya bayyana haka a ranar Laraba, a lokacin da yake maida jawabi akan wani ƙudiri da aka gabatar, na gaggawa da Solomon Muren ya gabatar a zauren Majalisar.

Idris Wase
Idris Wase

KARANTA WANNAN LABARIN: NASU, SSANU sun ƙara wa’adin Yajin Aiki da watanni biyu

Ya ƙara dacewa al’ummomi da dama ƴan bindiga sun kore su daga garuruwan su, tare da sace masu shanun su.

Wase ya yi nuni dacewar, yanzu dole ta sanya mutane suna kare ƙauyukan su. Yana mai cewa yanzu matsayar Majalisar da ƙudirorin ta ya zama labari.

“A yanzu, al’ummar mazaɓa ta, suna neman mafaka. Yanzu an kori ƙauyuka da dama. Na gabatar da ƙudirori akan wannan lamari. A mazaɓa ta da nake wakilta, da wuya kwanaki biyu su wuce ba tare sace mutum ba da karɓar kuɗin fansa daga ƴan ƙauye. Kuma kuɗin fansa baya ƙasa da Miliyan 10.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Na rasa kimanin mutane biyar, sun yi garkuwa an biya su kudi, kuma sun kashe su.

Biyo bayan wannan Ƙudiri, Majalisar ta umarci Kwamitin ta akan Ƴan Sanda da Sojoji dasu gayyaci Sufeto Janar da Shugaban Sojoji.

Majalisar tayi kira ga Jami’an tsaro dasu ɗauki jami’ai da yawa domin magance matsalar tsaro dake fuskantar Najeriya.

Tags: MajalisaMatsalar TsaroNajeriya
Share5Tweet3Share1
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Yajin aikin ASUU na gurgunta fannin Ilimin kasar nan—– Malamin Jami’a ya koka

ASUU za ta janye yajin aikin nan ba da dadewa ba----- Ngige

Chris Ngige

Yanzu-Yanzu: Nan Bada Jimawa, Ɗaliban Jami'a Zasu Koma Makaranta — Gwamanatin Tarayya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

A Jihar Kwara Kawai, Mutum 253 Suka Rasa Ransu Sakamakon Hatsari Cikin Wata Tara

December 22, 2020
Bode George, Tinubu

Tatsuniya ce Babba, batun sha’awar takarar Tinubu ta Shugabancin Najeriya — Cewar George

January 11, 2022
TIRKASHI: Yadda Sanata Uba Sani Ya Kai Kudrori Har sau ashirin da daya 21a Majalisar Dattijan Nageriya cikin karamin lokaci duk domin cigaban Al’ummar jihar kaduna

TIRKASHI: Yadda Sanata Uba Sani Ya Kai Kudrori Har sau ashirin da daya 21a Majalisar Dattijan Nageriya cikin karamin lokaci duk domin cigaban Al’ummar jihar kaduna

March 26, 2022

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In