No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Matsalar Tsaro Ta Tursasa Gwamnati Ta Rufe Layukan Sadarwa A Zamfara

Muhammad A. Said by Muhammad A. Said
September 4, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Matsalar Tsaro Ta Tursasa Gwamnati Ta Rufe Layukan Sadarwa A Zamfara

NCC

Hukumar Sadarwa ta Kasa wato NCC ta ba da umarnin ga kafatanin kamfanin layukan sadarwan waya da suke sadarwar baki daya a jihar Zamfara.

RELATED POSTS

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022

Umarnin rufe layukan sadarwan ya fara aiki ne a daren Juma’a a wani, inda gwamnati ta ce ta yi hakan ne a wani mataki na ba wa hukumomin tsaro damar gudanar da aikinsu a Jihar Zamfara domin dawo da tsaro da zaman lafiya da ayyukan ’yan bindiga ke yi wa barazana.

Sanarwar da NCC ta fitar ta ce, “Ci gaban matsalar tsaro a jihar Zamfara ya sa dole a rufe layukan sadarwa gaba daya a fadin jihar daga yau Juma’a, 3 ga Satumba, 2021.

“Saboda haka ake umartar Globacom ya gaggauta rufe duk tashoshin sadarwa da suke a fadin jihar da ma wadanda ke jihohi masu makwabtaka da ita da za a iya amfani da su wurin sadarwa a cikin jihar.”

Sanarwar ta kara da cewa za a rufe layukan sadarwan ne na tsawon mako biyu a karon farko.

Umarnin rufe layukan sadarwa a Jihar Zamfara na zuwa ne kwana biyu baya. ’yan bindiga sun kai hari a wata makarantar sakandare da ke kauyen Kaya a Karamar Hukumar Maradun ta jihar, suka yi awon gaba da dalibai maza da mata sa da 70.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: 'YAN BINDIGA9MobileAirtelGlobacomMTNNCCSadarwatsaroZamfara
ShareTweetShare
Muhammad A. Said

Muhammad A. Said

Related Posts

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
Labarai

Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani

June 24, 2022
Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60
Labarai

Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

June 24, 2022
Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari  Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15
Labarai

Kotu Ta Tasa Keyar Wani Likita Gidan Yari Bisa Laifin Yin Lalata Da Karamar Yarinya ‘Yar Shekara 15

June 24, 2022
Ana Zargin Wasu Jami’an DSS Sun Harbe Wani Jami’in  Soja Har Lahira A Jihar Legas
Labarai

Hukumar DSS ta cafke mutune 3 da daifin Bude cibiyar rajistar masu zabe ta jabu, da karbar kudade

June 24, 2022
Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja
Labarai

Buratai Ya Musanta Labarin Cewa ICPC Ta Mamaye Gidansa A Abuja

June 24, 2022
Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi
Labarai

Wasu Ɓata gari sun kai harin Bom kan wani ofishin jami’an yan sanda a jihar Kogi

June 24, 2022
Next Post
Hadaddiyar Kungiyar Ma’aikatan Kula Da Lafiya Ta Bai Wa Gwamnatin Tarayya Wa'adin Kwanaki 15

Hadaddiyar Kungiyar Ma’aikatan Kula Da Lafiya Ta Bai Wa Gwamnatin Tarayya Wa'adin Kwanaki 15

Hukumar NAPTIP Ta Kaddamar Da Runduna Ta Musamman Kan Safarar Mutane A Jigawa

Hukumar NAPTIP Ta Kaddamar Da Runduna Ta Musamman Kan Safarar Mutane A Jigawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Mutuwar Mutane 64 a Fashewar tankar Mai na Kano ta girgiza ni: Cewar Atiku

Mutuwar Mutane 64 a Fashewar tankar Mai na Kano ta girgiza ni: Cewar Atiku

May 24, 2021
Yanzu-Yanzu: IGP Baba ya karawa kananan jami’an yan sanda 21,039 girma

Yanzu-Yanzu: IGP Baba ya karawa kananan jami’an yan sanda 21,039 girma

April 14, 2022
Satar Kaddarorin Coci: Kotu ta daure wani na tsawon watanni 6 a Legas

Satar Kaddarorin Coci: Kotu ta daure wani na tsawon watanni 6 a Legas

October 15, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    15 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    689 shares
    Share 276 Tweet 172
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    39 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Jam’iyyar PDP Ta Musanta Shirin Shirya Zanga-zanga Da Sunan APC
  • Shuwagabannin Tsaro Ba Sa Gudanar Da Ayyukansu Yadda Ya Kamata – Shehu Sani
  • Shugaba Buhari Ya Taya Kakakin Majalisar Wakilai, Gbajabiamila Murnar Cika Shekaru 60

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In