• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, June 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

Matsalar tsaro: ‘Yan bindiga sun kashe mutane 6 tare da raunata mata 2 masu ciki a jihar Katsina.

abubakar by abubakar
June 25, 2020
in Rikicin Duniya
Reading Time: 1 min read
1 0
0
1
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar ‘yan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutane shida a yayin harin ‘yan bindiga a kauyukan Kanawa da Kanga dake ƙaramar hukumar Danmusa a jihar ta Katsina.

Mai magana da yawun hukumar SP Gambo Isa ya tabbatarwa da jaridar The Nation faruwar lamarin inda yace mata biyu masu ciki sun jikkata a dalilin harin ‘yan bindigar.

Gambo yace ” ‘yan bindigar sun kai su 100 wanda suka kai wa kauyukan hari da misalin karfe 2 na dare inda suka kashe mutane 6, sannan suka raunta guda 5″.

https://dimokuradiyya.com.ng/matsalar-tsaro-yan-bindiga-sun-yi-garkuwa-da-mai-unguwa-da-matan-aure-2-a-jihar-katsina/

“A yayin da muka yi kokarin far musu sun kashe mana jami’i guda daya a cibiyar mu ta Maidabino. Mun tura ƙarin jami’an tsaro yankin domin ganin mun dakile su”.

Kamar yadda ya bayyana matan masu cikin an garzaya dasu babban asibitin karamar hukumar ta Danmusa domin basu agajin gaggawa.

Kamar yadda jaridar DAILYNIGERIAN ta rawaito, a baya-bayan nan jihar ta Katsina ta shiga wani mawuyacin hali sakamakon hare-haren ‘yan bindigar, wanda yasa har shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaron ƙasar nan da suka ƙarshen ayyukan ta’addanci a jihar da ma wasu jihohin arewacin ƙasar nan.

Tags: 'YAN BINDIGAArewakatsinaShugaban ƙasa Muhammadu BuhariSP Gambo Isa
Previous Post

Rikicin Duniya: Wani matashi a jihar Kaduna ya sace budurwarsa bayan da iyayenta suka hana shi aurenta.

Next Post

Da dumi-dumi: Surukin Ganduje Sanata Ajimobi ya rasu.

Next Post

Da dumi-dumi: Surukin Ganduje Sanata Ajimobi ya rasu.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2602 shares
    Share 1041 Tweet 651
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2343 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2132 shares
    Share 853 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1908 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
An Kuma: Majalisar Dokokin Wata Jiha Ta Dakatar Da Wani Shugaban Karamar Hukuma

An Kuma: Majalisar Dokokin Wata Jiha Ta Dakatar Da Wani Shugaban Karamar Hukuma

June 6, 2023
APC Yanzu Za Ta Iya Gyara Laifukan Data Aikata a Baya – Wike

APC Yanzu Za Ta Iya Gyara Laifukan Data Aikata a Baya – Wike

June 6, 2023
Martanin APC Kan Rusau Din Abba Gida Gida

Martanin APC Kan Rusau Din Abba Gida Gida

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade
Labarai

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya
Labarai

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi
Labarai

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade
  • NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya
  • Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In