• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Matsayar Majalisar dokokin Kano kan kasafin da Gwamna ya gabatar mata

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
October 28, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Matsayar Majalisar dokokin Kano kan kasafin da Gwamna ya gabatar mata
2
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar dokokin jihar Kano tayi alkawarin yin duba na tsanaki kan daftarin kasafin kudi na shekarar 2022, da gwama Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar mata a yau, dan ganin ta amince da shi domin fara aiwatar da shi akan lokaci.

Shugaban majalisar Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ne ya bayyana hakan, jin kadan bayan da gwamnan Kano ya gabatar da kasafin, wanda yawan kudin da kasafin ya kunsa ya tasar ma kusan Naira miliyan 200.

Daga nan sai ya bukaci shugabannin hukumomi da ma’aikatu na gwamnati a jihar, da su kasance cikin shiri domin bayyana gaban kwamitocin zauren tare da kare kudin da aka ware musu a cikin kasafin.

Daga nan sai zauren ya dage zaman majalisar zuwa ranar Litinin ta Mako mai kamawa, bayan da shugaban Masu rinjaye na majalisar Hon. Labaran Abdul Madari mai wakiltar karamar hukumar Warawa, ya gabatar da kudirin hakan kuma ya samu goyon bayan wasu daga cikin lambobin zauren.

Previous Post

Ondo: Tsadar Gas yasa an fara komawa girki da Itace/Gawayi

Next Post

Manhajar eNaira ta dawo kan Shafin Play Store

Next Post
Manhajar eNaira ta dawo kan Shafin Play Store

Manhajar eNaira ta dawo kan Shafin Play Store

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In