No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Mazauna Kano sun Koka kan rushe Azuzuwa domin gina Shaguna

Mazauna yankin da Ƙungiyoyin Fararen Hula a garin suka fara nuna damuwar su kan yawan bada filaye na Asibitoci, da Masallatai, da Filayen Ƙwallo, da wasu domin gina wuraren kasuwanci

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 24, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
6 0
1
Gwamnan Jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnan Jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje

Mazauna Kano sun Koka kan rushe Azuzuwa domin gina Shaguna

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Mazauna garin Kano sun nuna takaicin su na cigaba da cin iyakar Makarantar Sakandaren Kofar Nassarawa da akafi sani da GSS K)Nasarawa, inda aka ga an rushe Azuzuwa domin baiwa ƴan kasuwa damar gina Shaguna.

Mazauna yankin da Ƙungiyoyin Fararen Hula a garin suka fara nuna damuwar su kan yawan bada filaye na Asibitoci, da Masallatai, da Filayen Ƙwallo, da wasu domin gina wuraren kasuwanci.

Ganduje
Ganduje

KARANTA WANNAN LABARIN: Abokin Takara: Akwai rashin lissafi, da rashin shirin Zaɓe ga APC — Inji Okowa

Rahotonni sun nuna cewa an fara katangar kuma tuni an bada azuzuwa domin gina Wurin kasuwanci, wanda take kusa da Filin wasan ƙwallo na Sani Abacha, tuni an Saida su ga wasu domin gina shaguna.

Bayan katangar makaranta data wuce ta kan hanyar IBB kusa da kasuwar Kwari an saida wurin.

A lokacin da Daily Trust ta ziyarci wurin a jiya, ta gano ginin shagon tuni an kafa shi, kuma Babbar Mota ta rushe wasu Tsaffin Azuzuwa.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Wani Ɗan Kasuwa kusa da wurin ya shaida cewa an rushe wasu Azuzuwa dake bayan katangar Makarantar.

Tags: AzuzuwaKanoShaguna
Share3Tweet2Share1
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Yanzu-Yanzu: Ɗan Takarar Gwamnan Rivers a ADC, ya ɗauki Jaruma Tonto Dikeh abokiyar Takarar shi

Yanzu-Yanzu: Ɗan Takarar Gwamnan Rivers a ADC, ya ɗauki Jaruma Tonto Dikeh abokiyar Takarar shi

Gasar Laliga 2022/2023: An tsayar da ranar fara El-Clasico

Gasar Laliga 2022/2023: An tsayar da ranar fara El-Clasico

Comments 1

  1. Pingback: Yanzu-Yanzu: Ɗan Takarar Gwamnan Rivers a ADC, ya ɗauki Jaruma Tonto Dikeh abokiyar Takarar shi - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Akwai Dambarwa A Mako Maizuwa Akan Zaman Dembele A Barcelona

October 10, 2020

CAF Ta Fitar Da Ranar Da Za’a Fafata Gasar Zakarun Nahiyar Afrika

September 12, 2020

Duniya Na Gab Da Fuskantar Annobar Da Ta Fi Korona -Wanda Ya Hada Rigakafin Korona Na Pfizer

March 15, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In