• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Meke Faruwa Game Da Lamba 10 A Chelsea Bayan Anbaiwa Pulisic?

surajo by surajo
September 11, 2020
in Wasanni
Reading Time: 2 mins read
3 0
0
4
SHARES
35
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Lamba 10 a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea dake birnin London a ƙasar Ingila lamba ce da ta shahara kuma manyan ‘yan wasa da ƙasashe daban-daban a duniya suka sanyata kuma ko wanne ɗan wasa akwai gudun mawar da yake bayarwa idan ya sanya ta.

Ayanzu dai sakamakon ɗan wasa Willian ya bar Chelsea inda ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ya ajiye lambar inda lokacin da ya ajiye ana ta hasashen ko wanne ɗan wasa ne zai goya lambar biyo bayan manyan ‘yan wasa da ƙungiyar ƙwallon ƙafan ta Chelsea ta saya a bana, sannan kuma ga wasu gogaggun ‘yan wasan a jibge a ƙungiyar waɗanda suke yunwar saka lamba goman.

Kwatsam sai akajiyo kiɗa a magwan inda aka baiwa ɗan wasa Christian Pulisic ɗan asalin ƙasar Amurka wanda shi baya daga cikin sababbin ‘yan wasan da aka sayo.

Tun daga kafa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea an yi manyan ‘yan wasa da suka sanya lamba 10 kuma suka bayar da gudun mawa sosai, sai dai za a iya cewa wani yafi wani bayar da gudun mawa.

Ga jerin sunayen wasu ‘yan wasa da suka goya lamba 10 a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea kuma sun bayar da gudun mawa sosai:

Akwai Ian Hutchinson da Govin Peacock da Jay Cole da Eden Hazard da Willian da David Speedie da Mark Hughes da Juan Mata da da sauransu inda sun bayar da gudun mawa yadda ya kamata.

Shin a yanzu da aka baiwa Christian Pulisic wannan lamba ko zai iya bayar da gudun mawar da ake da buƙata? shin zai amsa sunansa a matsayin wanda ya goya lamba 10? Lokaci ne dai zai bambance hakan musamman a sabuwar kakar wasa ta bana daza a fara.

Tags: ChelseaNo 10Pulisic
Previous Post

Buhari ya kafa sabon kwamitin domin inganta wutar lantarki.

Next Post

CAF Ta Fitar Da Ranar Da Za’a Fafata Gasar Zakarun Nahiyar Afrika

Next Post

CAF Ta Fitar Da Ranar Da Za'a Fafata Gasar Zakarun Nahiyar Afrika

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In