No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Ilimi

Mun Baiwa Gwamnatin Tarayya Kwanaki 7 Da Ta Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU, Ko Mu Dauki Mataki—— Daliban Jihohin Imo Da Oyo

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
May 14, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Mun Baiwa Gwamnatin Tarayya Kwanaki 7 Da Ta Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU, Ko Mu Dauki Mataki—— Daliban Jihohin Imo Da Oyo

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

Dalibai a jihohin Imo da Oyo a ranar Juma’a sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da ci gaba da yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i ta kasa wato ASUU.

Daliban sun toshe manyan tituna a jihohin, lamarin da ya sa aka hana zirga-zirgar ababen hawa na sa’o’i da dama.

A Imo, daliban karkashin inuwarsu – kungiyar daliban jihar Imo ta kasa (NAIS) sun sha alwashin rufe manyan titunan jihar idan ASUU da gwamnatin tarayya ba su warware sabanin da ke tsakaninsu ba nan da kwanaki bakwai masu zuwa.

Daliban na dauke da alluna dauke da rubuce-rubucen da ke nuna fushinsu, inda suka zargi gwamnatin tarayya da ASUU da yin aiki da bai dace ba ga daliban Najeriya.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Shugaban Majalisar Dattawan kungiyar ta NAIS, Alfred Jacinta, ya zargi gwamnatin tarayya da kawo musu cikas, a lokacin da makomarsu ke cikin mawuyacin hali.

A jihar Oyo, daliban jami’ar Ibadan sun tare manyan titunan da ke zuwa babban garin Ibadan daga titin Ilorin zuwa Ibadan, inda suka rika rera taken “Akawo Karshen yajin aikin ASUU yanzu”.

Majiyar Jaridar Dimokuradiyya a ranar Asabar din da ta gabata ce ta ruwaito cewa, an jibge jami’an tsaro a yankin da daliban ke zanga-zanga domin dakile tabarbarewar doka da oda.

Wani dalibi mai mataki karatu na 200level na Jami’ar Ibadan, Solomon Emiola, wanda ya jagoranci zanga-zangar, ya ce zanga-zangar ta zama dole saboda dalibai sun gaji da zama a gida.

“Shugabannin mu na cigaba da siysantar da makomarmu. Burinmu shi ne mu rufe Ibadan gaba daya har sai an biya mana bukatarmu,” in ji dalibar.

Ya kuma bayyana cewa za a ci gaba da zanga-zangar a kullum har sai gwamnati ta saurari bukatun dalibai.

Da take magana da manema labarai, Emelieze Andrew, tsohuwar shugabar kungiyar ‘yan kasuwa (TUC), ta ce an shirya zanga-zangar ne domin tada hankulan daliban da gwamnati ta take musu hakkinsu.

Andrew ya ce yajin aikin ASUU ya samo asali ne sakamakon sakaci da gazawar shugabanci

Tags: DalibaiKungiyar ASUU
Share1Tweet1Share
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Da-Dumi:Dumi: Zanga-Zanga Ta Barke A Jihar Sokoto, Kan Kama Wadanda Ake Zargi Da Kashe Deborah

Da-Dumi:Dumi: Zanga-Zanga Ta Barke A Jihar Sokoto, Kan Kama Wadanda Ake Zargi Da Kashe Deborah

Da Dumi-duminsa: Gwamna Tambuwal Ya Sanya Dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 24 A Birnin Sokoto

Da Dumi-duminsa: Gwamna Tambuwal Ya Sanya Dokar Hana Fita Ta Sa'o'i 24 A Birnin Sokoto

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Matar El-Zakzaky Ta Kamu Da Cutar Korona A Kurkukun Kaduna

January 21, 2021

Dan Damfara Zai Maida Naira Miliyan 29 Asusun Gwamnati

January 17, 2020
Boss Mustapha

Covid-19: Gwamnatin Tarayya ta sanya wasu sabbin ƙa’idoji ga masu shigowa Najeriya

October 16, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In