Daga Sulaiman Umar AC
Wani saurayi ne bai iya turanci ba amma akwai shi da son Fafa da burga.
Rannan suna tsaye da budurwarsa a rana suna hira sai yake so yace ta dawo inuwa amma ya rasa me zai ce.
Can sai kawai ya dake yace hey baby ,leave afternoon and come to evening