• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutane 46 ‘Yan sanda suka kama a jihar zamfara

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
3
SHARES
30
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta yi nasarar damke masu fashi da kisa da masu garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa 46 tare da hallaka wasu 10 a jihar Zamfara. Babban Sufetan ‘yan sandan Muhammad Adamu, ya ce a yayin aikin raba jihar da makwabtanta da ‘yan taddar da suka fara a makon jiya, mai lakabin ‘Operation Puff Adder,’ sun kuma yi nasarar kubutar da wasu mutane biyu da aka sace. Shugaban ‘yan sandan ya bayyana hakan ne a yayin wani taro da ya yi da kwamishinonin ‘yan sanda na jihohi a jiya Alhamis, a Abuja. Sai dai kuma yayin da babban Sufetan ‘yan sandan ke bayyana wannan nasara da ya ce sun yi a jihar ta Zamfara, wasu mazauna kauyukan Maikuru da Masha-awo na yankin Birnin-magaji na jihar sun ce ‘yan bindiga sun afkawa kauyukan biyu inda suka kashe akalla mutane 32 tare da yin ta’adi mai yawa a cikin kwanaki biyun da suka gabata. Wani dan garin na Maikuru ya shaida wa BBC cewa da rana kirikiri barayin suka yo gayya suka kawo musu hari, inda suka karkashe jama’a, suka kona babura, washegari kuma ana shirin jana’iza suka dawo suka hana daukar gawawwaki. Mutumin ya ce, ‘yan ta’addar ba su bari ba a yi suturar gawawwakin har sai da Uban kasar ya kware hularsa ya roke su arziki sannan suka bari. Bayanai dai sun nuna a yanzu haka kusan babu kowa a garin saboda barayin sun sake komawa inda suka rika kwashe kayan amfanin gona da dabbobin jama’a, daga bisani suka cinna wuta a gidaje. Daman dai an ce ‘yan ta’addar sun mamaye wannan yanki kusan gaba daya, kamar garuruwan Mai-jan-ido da Hayin-bajimi da Samawa da makamantansu. Mazaunin yankin ya sheda wa BBC cewa, babu wata hukuma ko dan sanda ko sarkin gargaji ko kotu da ke aiki a wurin. Ya kara da cewa ko ta kotu aka kai dan wannan yanki, ba zai je ba kuma babu wani abu da za a iya yi masa. Mutumin ya ce a duk wannan hali da suka shiga babu wani jam’in tsaro da ya je wurin, sannan kuma a yanzu ma ‘yan ta’addar sun lashi takobin cewa bana babu wanda zai yi noma a yankin. BBC ta yi kokarin jin ta bakin rundunar ‘yan sandan jihar ta Zamfara kan wannan hali da al’ummar yankin na karamar hukumar Birnin-magaji suke ciki, amma kakakin rundunar ya ce zai yi bincike tukuna, kafin ya yi magana.

Previous Post

Za Mu Daina Ba Da Tallafin Kudin Man Fetur – Ministar Kudi

Next Post

An Kwantar Da Amina Amal Sakamakon Dukan Da Gabon Tayi Mata

Next Post

An Kwantar Da Amina Amal Sakamakon Dukan Da Gabon Tayi Mata

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2279 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2051 shares
    Share 820 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In