• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutane 5 sun mutu Har Lahira, 2 Sun Jikkata, A wani Mummunan Hadari Da Ya Faru A Kano

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 3, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
7 0
0
Mutane 5 sun mutu Har Lahira, 2 Sun Jikkata, A wani Mummunan Hadari Da Ya Faru A Kano
10
SHARES
90
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mutane 5 ne suka mutu yayin da wasu biyu suka samu raunuka a wani hatsarin mota kirar Golf Volkswagen da kuma babur na (Adai Daita Sahu) a kan hanyar Kwanar Dumawa zuwa Kunya a karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) a sashin Zubairu Mato, ya ce hatsarin ya afku ne sakamakon gudun wuce kima.

Ya ce mutane biyar (maza hudu da mace daya) sun rasa rayukansu yayin da biyun da suka samu raunuka maza ne.

A cewarsa, bayan samun rahoton afkuwar hatsarin, tawagar hukumar a Dake aiki a ofishin Minjibir ta isa wurin da lamarin ya faru, inda suka kai wadanda lamarin ya rutsa da su zuwa manyan asibitocin Minjibir da Danbatta inda likita ya tabbatar da mutuwar mutane biyar daga Cikin su.

KARANTA WANNAN LABARIN: Bututun Iskar Gas na Kwarara a Legas

Ya kara da cewa mutanen biyu da suka jikkata a halin yanzu suna karbar magani a asibiti.

“Mun samu waya da misalin karfe 1:05 na rana ranar Talata. Da samun labarin, sai muka yi gaggawar aika jami’an mu da motar mu zuwa wurin da lamarin ya faru, domin ceto wadanda lamarin ya shafa da karfe 1:10 na rana”

“Bayan isar mu da su asibiti, likitan da ke bakin aiki ya tabbatar da mutuwar mutane biyar a cikin wadanda abin ya shafa,” in ji Mato.

Ya kara da cewa motocin biyu da abin ya shafa sune Volkswagen (Golf) mai lamba DUT449 CZ dakeke Napep kirar Bajaj Tricycle mai lamba GWL 51 WG.

Idan za’a iya tunawa ko a makon da ya gabata ma dai an samu irin wannan hatsari a yankin Kano Ta Arewa, inda Dalibai biyar na kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi suka rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka jikkata

Tags: Hadarin Motajihar kano
Previous Post

CBN da SEC Sun Ƙaƙabawa wasu bankuna 20 takunkumi

Next Post

Ƴan bindiga sun kashe ƴan sanda 2 tare da tafiya bindigar AK-47 a Rivers

Next Post
Ƴan Sanda

Ƴan bindiga sun kashe ƴan sanda 2 tare da tafiya bindigar AK-47 a Rivers

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In