• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Mutane Biyar Sun Mutu, Da Dama Sun Jikkata A Goje, Dake Jihar Gombe

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 6, 2021
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
Mutane Biyar Sun Mutu, Da Dama Sun Jikkata A Goje, Dake Jihar Gombe
6
SHARES
53
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Rikicin ya barke tsakanin magoya bayan tsohon gwamnan jihar Gombe, Danjuma Goje, da gwamna mai ci, Inuwa Yahaya, a ranar Juma’a, rahotanni sun nuna cewa, an yi artabu daya yi sanadiyar mutuwar mutane biyar, tare da jikkata wasu da dama.sai dai an gano cewa an lalata motoci da dama sakamakon barkewar rikicin.

Goje, wanda a halin yanzu yake wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya a majalisar dokokin kasar, ya yi zargin a wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Lilian Nworie, ya fitar ranar Juma’a, cewa rikicin ya faro ne a lokacin da ma’aikacin gidan Yahaya ya kai wa ayarin sa hari.

Nworie yace shugaban nasa yana kan hanyarsa ta zuwa halartar daurin auren jikarsa, Fatima Musa a garin Gombe,a ranar Juma’a, yayin da mutanen Yahaya suka yi wa ayarin motocinsa barna.

Nworie ya kara da cewa, “Tafiyar Sanata mai girma ta kasance cikin kwanciyar hankali har sai da hadiman gwamnan da suka hada da mataimakinsa da direban sa suka tare hanya na tsawon Sa’o’i biyu inda suka farmaki Sanata Goje da wadanda ke cikin ayarin sa.“Abin takaici ne yadda aka yi asarar rai guda tare da lalata motoci da dama, ciki har da motar Sanatan. Sun farfasa gilashin ta.

“Duk kokarin da mai taimaka wa gwamnan yayi na kawar da shingen bai haifar da wani sakamako ba domin ya dage cewa ya samu umarni daga sama cewa kada a bari tsohon gwamnan ya shiga garin.” Sai dai kuma da yake kare gwamnan, kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar Gombe, Julius Lepes, ya zargi Goje da shigo da ‘yan daba cikin babban birnin jihar.

Kwamishinan ya yi zargin cewa Goje, “a halinsa ne ya yanke shawarar tara ‘yan daba daga kananan hukumomi daban-daban dauke da makamai wajen zuwa raka shi daga filin jirgin sama zuwa cikin babban birnin jihar saboda wasu dalilai da suka fi sani da shi.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Kwamishinan yace, “A lokacin bikin Sallah babba data gabata, shi ma ya dauki nauyin wasu ‘yan daba wadanda suka kai farmaki, inda suka yi asarar rayuka biyu.“Har ila yau, a makon daya gabata a cikin garin Deba dake karamar hukumar Yamaltu Deba irin wannan yanayin ya faru a misalin Sanatan.

Tags: GojeGombeMutane biyar sun mutu
Previous Post

2023: Yan Katsina da Daura Sun Bukaci Gwamna Yahaya Bello ya Fito Takara

Next Post

IPMAN Ta Yi Barazanar Takaita Kai Mai A Jihohin Borno Da Yobe, Saboda Bashin Naira 6bn

Next Post
IPMAN Ta Yi Barazanar Takaita Kai Mai A Jihohin Borno Da Yobe, Saboda Bashin Naira 6bn

IPMAN Ta Yi Barazanar Takaita Kai Mai A Jihohin Borno Da Yobe, Saboda Bashin Naira 6bn

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In