• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutane Uku Sun Mutu A Hatsarin Mota A Hanyar Ilorin Zuwa Jebba

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 12, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
1
Mutane Uku Sun Mutu A Hatsarin  Mota A Hanyar Ilorin Zuwa Jebba
2
SHARES
16
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Mutane uku ne suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a babbar hanyar Ilorin zuwa Jebba a jihar Kwara a yammacin ranar Alhamis.

Hatsarin daya afku a cewar hukumar kiyaye haddura ta kasa, ya rutsa da motoci biyu da suka hada da tirela mai lamba T0431KT da wata mota kirar Toyota Corolla mai lamba AFN 274 NY.

Kwamandan hukumar FRSC reshen jihar Kwara, Mista Jonathan Owoade, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin yace lamarin ya faru ne da misalin karfe 6:10 na yamma a Olokonla kusa da mahadar Shao a karamar hukumar Moro ta jihar Kwara.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa hatsarin ya faru ne sakamakon gudun wuce sa’a da kuma wuce gona da iri da ake zargin direbobin ke yi yayin gudanar da tuki.

Sannan Owoade yace mutane bakwai Maza biyar da mata biyu ne hatsarin ya rutsa dasu ya kara da cewa yayin da hudu daga cikinsu suka samu raunuka daban-daban, wasu uku kuma namiji daya da mata biyu sun rasa rayukansu.

Ya kara da cewa an kai wadanda suka jikkata zuwa wani asibiti mai zaman kansa na Batholomew, domin yi masu magani yayin da aka ajiye gawarwakin wadanda suka mutu a dakin ajiye gawa na asibitin koyarwa na Jami’ar Ilorin domin a tantance su.

Kazalika Owoade ya shawarci direbobi dasu kiyaye ka’idojin hanya a kodayaushe kuma su bi ka’idojin gudu yayin da suke tafiya a kan babbar hanyar.

Tags: HatsariKwaramutane uku
Previous Post

Uzodinma Ya Bada Tallafin Karatu Ga Dalibar Data Samu Maki Tara A Jarawabawar SSCE

Next Post

Ƴan bindiga sun yi gargaɗi ga Obi Cubana sakamakon ganin Abba Kyari a bikin binne Mahaifiyarshi

Next Post
Obi Cubana

Ƴan bindiga sun yi gargaɗi ga Obi Cubana sakamakon ganin Abba Kyari a bikin binne Mahaifiyarshi

Comments 1

  1. Pingback: Ƴan bindiga sun yi gargaɗi ga Obi Cubana sakamakon ganin Abba Kyari a bikin binne Mahaifiyarshi - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In