No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutane Uku Sun Mutu, Biyu Sun Jikkata Sakamakon Ruftawar Ginin Wani Shago A Ebonyi

By Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
May 14, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Mutane Uku Sun Mutu, Biyu Sun Jikkata Sakamakon Ruftawar Ginin Wani Shago A Ebonyi

By Abbas Yakubu Yaura

Akalla mutane uku ne aka tabbatar da mutuwarsu, yayin da wasu biyu suka samu munanan raunuka sakamakon ruftawar ginin wani shago a wata kasuwar al’umma dake jihar Ebonyi.

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

An gano cewa rufin daya daga cikin rumfunan budaddiyar kasuwar ya kone a yammacin ranar Juma’a.

An kuma kara da cewa lamarin ya faru ne a dandalin Kasuwar Ekeaja, Uburu, cikin karamar hukumar Ohaozara ta jihar, mahaifar Gwamna David Umahi.

Gwamna David Umahi ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar.

Umahi, a cikin sanarwar, wacce mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai, Nwaze Francis, ya bayyana, ya nuna rashin jin dadinsa kan wannan mummunan lamari daya afku.

Sanarwar ta kara da cewa, “Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya kadu da jin labarin ruftawar wani sashe na rufin daya daga cikin shagunan da ke kasuwar Ekeaja, Uburu, wanda ya yi sanadin samun asarar rayuka kusan uku, yayin da wasu biyu ke kwance a asibiti.”

Umahi, wanda ya bayyana lamarin a matsayin bala’i, ya kuma jajanta wa iyalan mutane ukun da suka rasa rayukansu.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Sanarwar ta kara da cewa, “Mun samu labarin wani mummunan al’amari na ruftawar wani bangare na daya daga cikin shagunan kasuwar Ekeaja da kuma mutuwar mutane uku a lamarin cikin juyayi.

“A matsayinmu na ’yan adam, ba za mu iya tambayar Allah ba, amma muna addu’a ga Allah Madaukakin Sarki da Ya ba wadanda abin ya shafa hutu ya kuma yi wa iyalansu ta’aziyya.

“Duk da haka, muna addu’ar Allah Madaukakin Sarki ya ba wadanda suke kwance asibiti sauki cikin gaggawar tare da dawowar su cikin
iyalan su.”

Gwamnan ya umurci ‘yan sanda da sauran hukumomin da abin ya shafa da su gaggauta gudanar da cikakken bincike domin gano musabbabin faruwar lamarin nan take.

Tags: EbonyiGinin Shago
ShareTweetShare
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Harin Jirgin Kaduna Zuwa Abuja: ‘Yan Ta’adda Sun Sako Wata Fasinja Mai Dauke Da Juna Biyu

Harin Jirgin Kaduna Zuwa Abuja: 'Yan Ta'adda Sun Sako Wata Fasinja Mai Dauke Da Juna Biyu

Sojojin Kasa Da Kasa Sun Kashe ‘Yan Ta’addar Boko Haram,ISWAP 300 A Tafkin Chadi

Sojojin Kasa Da Kasa Sun Kashe 'Yan Ta'addar Boko Haram,ISWAP 300 A Tafkin Chadi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
An Yankewa Wani Direba Hukuncin  Daurin Rai Da Rai Bisa Laifin Yiwa Dalibar Makarantar UNILAG Fyade

Wani Dalibi Ya Bayyana A Gaban Kotu Kan Zargin Yin Barazanar Kashe Makwabtan Sa

March 22, 2022
Kwalejin Fasaha Ta Jihar  Kogi Ta Sake Korar Wasu  Dalibai 15

Kwalejin Fasaha Ta Jihar Kogi Ta Sake Korar Wasu Dalibai 15

March 21, 2022

Fashewar Abubuwa A Lebanon: An Garkame Wadansu Manyan Jami’an Gwamnati

August 8, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In