• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutanen Garin Lafiya na Tafiyar kilomita 200 don Zuwa Babban Asibiti

Musa Sahabi Alhaji by Musa Sahabi Alhaji
June 25, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
1
2
SHARES
17
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mutanen Garin Lafiya na Tafiyar kilomita 200 don Zuwa Babban Asibiti

Umar Tanko Al-makura Dan majalisa mai wakiltar Nasarawa ta Yamma yace Mutanen dake zaune a garin lafiya suna cikin wani hali na rashin babban asibitin koyarwa a garin.

KARANTA:- Na kama yar aikina turmi da tabarya da dan cikina mai shekara 10

Yace hakan bai dace ba ace Mutanen Nasarawa har sai sunyi tafiyar kilomita 200 domin cimma babban asibiti.

Yace dayawa daga cikin Mutane suna rasa rayukansu na kokarin zuwa irin wannan manyan Asibitocin.

Yace idan ka duba inda Lafiya take a Nasarawa zakaga Mutane dake garin sai sunyi tafiyar kilomita 200 kamin su cimma babban asibiti Kuma wannan bai dace ba a wannan karnin.

Dan majalisan yace ana da bukatar asibiti koyarwa a wannan duba da irin rasa rayuka da Mutanen yankin keyi.

Sai dai Dr. Osage Ehanire ministan Lafiya yayi bayani nan da dan lokaci kadan za’a fara aikin asibitin garin Keffi dake Nasarwa zuwa Asibitin Koyarwa.

Yace gwamnatin tarayya na cigaba da duba Asibitocin gwamnatin tarayya zuwa Asibitin Koyarwa a fadin kasar.

Bayan ji daga bakin Mutane, shugaban Yan Majalisun na fannin Lafiya Ibrahim Yahaya O. Yace yawan Mutane zai bada damar Mika kudurin zuwa wajan Yan Majalisun.

Previous Post

Babu wanda ya Gayyace ni domin amsa tambayoyi – Cewar Sheikh Gumi

Next Post

Yan bindiga sun kashe matar tsohon kwamishinan jihar Oyo

Next Post
Yan bindiga sun kashe matar tsohon kwamishinan jihar Oyo

Yan bindiga sun kashe matar tsohon kwamishinan jihar Oyo

Comments 1

  1. Pingback: Gwamnatin Tarayya sunyi Bikin Satin Ma’aikata - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1438 shares
    Share 575 Tweet 360
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

June 2, 2023
Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
Labarai

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
Labarai

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa
Labarai

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
  • Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
  • Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In