• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutum 2 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Fetur a Neja

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 31, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
1
Mutum 2 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Fetur a Neja
2
SHARES
20
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mutane 2 ne suka mutu sakamakon fashewar wata tankar Mai a Enagi, hedikwatar karamar hukumar Edati a jihar Neja.

Shaidun gani da ido sun shaida wa wakilin Majiyarmu cewa, lamarin ya faru ne da misalin karfe 11 na safiyar yau Lahadi.

Wata shaidan gani da Ido mai suna Hassan, wanda shi ma ya rasa shagon sa da ke gefen titi, ya shaida wa wakilinmu majiyar Jaridar Dimokuradiyya ta wayar tarho cewa, motar dakon mai dauke da man Fetur ta yi karo da wata babbar mota kirar kamfanin Dangote.

“Kankar ta fito ne daga Mokwa a yayin da motar Dangote da ta taho daga Bida, yayin da su kayi taho mugama da juna Wanda hakan yasa tankar ta fashe.”

KARANTA WANNAN LABARIN: Malamai 8 sun hallaka yayin Nutso domin Dauko Sanda Mai Tsarki

“Shagunan da dama, babura a gefen hanya da gine-gine sun shafi,” in ji shi.

Wani shaida kuwa mai suna Mohammed Kitabu Enagi ya ce: “Ya zuwa yanzu, gawarwaki biyu ne kawai aka gano.sanadiyar lamarin” a cewar shi.

“Amma akwai motoci da dama da suka kone kurmus, Ba a cire su ba, Kuma ba’a tabbatar ba ko an samu karin asarar rayuka.”

Kwamandan hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jihar Neja Musa A. Mohammed ya tabbatarwa da wakilin Jaridar Daily Trust faruwar lamarin.

Tags: Fashewar Tankan MaiJihar Niger
Previous Post

Yanzu-Yanzu: Malamai 8 sun hallaka yayin Nutso domin Dauko Sanda Mai Tsarki a Tekun Mazowe

Next Post

Sunayen Wayoyin da Za su Dena Yin WhatsApp Nan da Awanni Kadan

Next Post
Sunayen Wayoyin da Za su Dena Yin WhatsApp Nan da Awanni Kadan

Sunayen Wayoyin da Za su Dena Yin WhatsApp Nan da Awanni Kadan

Comments 1

  1. Pingback: Sunayen Wayoyin da Za su Dena Yin WhatsApp Nan da Awanni Kadan

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

March 23, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya
Labarai

Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

March 23, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

March 23, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya
  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In