No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Mutum 7 Cikin ‘Yan Takarar Zaben Fidda Gwani A APC Sun Bukaci A Dakatar Da Zaben Fidda Gwanin

By Nura Hassan Ahmad

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
January 27, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Mutum 7 Cikin ‘Yan Takarar Zaben Fidda Gwani A APC Sun Bukaci A Dakatar Da Zaben Fidda Gwanin

Bakwai daga cikin 8 da suka tsaya takara a zaben fidda gwani na jam’iyyar (APC) a jihar Ekiti, sun yi kira da a dakatar da zaben sa’o’i kadan kafin a fara zaben.

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

May 27, 2022

‘Yan takarar guda bakwai tare da magoya bayansu a ranar Alhamis sun mamaye Sakatariyar jam’iyyar da ke Unguwar Ajilosun a cikin Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekti domin nuna rashin amincewarsu da rashin bin ka’ida.

Sun hada da Sanata Opeyemi Bamidele, Dayo Adeyeye, Femi Bamisile, Bamidele Faparusi, Kayode Ojo, Olusola Afolabi, Demola Popoola da Kayode Ojo.

Sun yi zargin cewa jami’an gwamnatin jihar sun yi awon gaba da tsarin zaben fidda gwani na gwamnoni, inda suka kara da cewa kwamitocin zaben kananan hukumomi jiga-jigan Gwamna Kayode Fayemi ne.

Sun zargi kwamitin fidda gwani na takarar gwamna karkashin jagorancin gwamnan jihar Jigawa, Abubakar Badaru da yin sulhu.

Sun yi zargin cewa an karkatar da tsarin zaben ne don ganin Gwamna Fayemi ya fi son, Mista Biodun Oyebanji.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

ShareTweetShare
Ishaq Dabai

Ishaq Dabai

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa
Siyasa

Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

May 27, 2022
Next Post
Wasu Al’umomi Sun Bukaci Akafa  Kwamitin Bincike Kan Rikicin Jihar Taraba

Wasu Al’umomi Sun Bukaci Akafa Kwamitin Bincike Kan Rikicin Jihar Taraba

Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Dage Dokar Zirga-zirgar Jirage Daga Najeriya Da Kasashe Sha Daya

Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Dage Dokar Zirga-zirgar Jirage Daga Najeriya Da Kasashe Sha Daya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Mutane Shida Sun Mutu A Rikicin Kabilanci A Jihar  Kogi – ‘Yan sanda

Mutane Shida Sun Mutu A Rikicin Kabilanci A Jihar Kogi – ‘Yan sanda

October 28, 2021

Laifukan fyaɗe 40 muka samu a watanni 2 – Hukumar ‘yan sandan jihar Katsina.

June 26, 2020
Shugaban Kasa Buhari Ya Dakatar Da Kaddamar Sabuwar Hukumar NNPC Da Za A Yi

Shugaban Kasa Buhari Ya Dakatar Da Kaddamar Sabuwar Hukumar NNPC Da Za A Yi

November 23, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In