• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Na Himmatu wajan Ci gaba da Kawo Kudirori Masu Tasiri Ga Nigeria~ Sanata Uba Sani

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 29, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
Na Himmatu wajan Ci gaba da Kawo Kudirori Masu Tasiri Ga Nigeria~ Sanata Uba Sani
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Sanata Uba Sani yayi wannan magana ne a cikin sakon sa na godiya da ya aikewa Jaridar Guardian, bisa karramashi da Lambar yabo amatsayin jajirtaccen ‘dan majalisar dattijan na Farko a majalisar dattijan Nageriya ta tara 9 Sanatan ya mika sa Sakon godiya ne ga Jaridar bisa Zaben nasa da wannan mataki na cigaba da tsayawa ga Al’ummarsa.

A Sakon nasa Sanatan na Cewa Ina so in nuna matukar godiyata da Farin ciki ga sashin gudanar wa da Ma’aikatan wannan Jarida ta Guardian Najeriya, da suka amince da ni a matsayin “Sanata mafi fice a karon farko a Majalisar Dokoki ta Kasa ta Tara 9”.

Hakika wannan kyauta tana ‘daya daga Cikin kyautar da nake Matukar ƙauna, Guardian ta Kasance Mai ma’ana tare da kyawawa ayyuka da sadaukar da kai ga kare dimokuradiyya, hakkoki da ‘yanci a duk Najeriya. duk da manyan kalubale Amma kuna cigaba da haskawa inji Sanatan

Sanatan yace a daidai wannan Lokaci wata dama Cewa ‘dauke da kalubalanta Mai nuni da Cewa na kara karfin gwiwa domin aiwatar da ayyuka mafi kyau a gaba, na kuma himmatu tare da ci gaba da daukar nauyin kudrai masu tasiri, Ba zan taba yin kasa a gwiwa ba wajen gabatar da kudiri kan muhimman batutuwan da suka shafi kasa. Mazabana za su ci gaba da jin daɗin wakilci mai kyau nawa.

Zan yi aiki tare da abokan aiki na na Majalisar Dokoki ta kasa don tsara ingantattun tsare-tsaren doka domin magance kalubalen tattalin arzikinmu Inji Sanatan.

Sanatan ya Kara da Cewa Yana godiya da ya Zama na Daya tilo wanda ya cancanci wannan karramawa.

Sanata Uba sani dai shine Sanata mafi Kai Kudrai kala-kala a duk Tarihin Sanatocin da suka wakilci jihar kaduna ta tsakiya tun dawowar mulkin dimokuradiyya a Nageriya.

Tags: Majalissar Dattawan NigeriaSanata Uba Sani
Previous Post

Kungiyoyi masu zaman kansu Sun Bawa Wata Daliba Kyautar Naira Dubu Dari Biyar A Jihar Benue

Next Post

Hukumar Karota Ta Kori Jami’in ta Daya, Sabida Fasa Tayar Babban Mota

Next Post
Hukumar Karota Ta Kori Jami’in ta Daya, Sabida Fasa Tayar Babban Mota

Hukumar Karota Ta Kori Jami'in ta Daya, Sabida Fasa Tayar Babban Mota

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In