• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Na rungumi ƙaddara, inji matashin da ya yi yunƙurin kashe kansa kan auren Hanan Buhari.

abubakar by abubakar
September 5, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘Yan sanda a jihar Kano sun kuɓutar da wani matashi mai suna Abba Ahmed daga yunƙurinsa na kashe kansa bayan an kasa shi a neman auren ɗiyar shugaban ƙasa, Hanan Muhammadu Buhari.

Matashin mai kimanin shekaru 22 wanda ɗalibi ne a Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano, a kwanakin baya cikin wani bidiyo da ya karaɗe gari ya yi barazanar kashe kansa muddin bai samu auren Hanan ba.

Wata majiya da ba ta so a ambaci sunanta ba ta ce da jin haka ne kakakin rundunar ’yan sanda ta ƙasa, Frank Mba umarci reshenta na Kano ya gayyaci Abba domin a yi wa tufkar hanci.

Majiyar ta ƙara da cewa Frank Mba ya kuma jawo hankalin matashin kan ya fuskanci abubuwa masu muhimmanci a rayuwarsa kada ya hallaka kansa kamar yadda wasu suke ƙoƙarin tunzura shi a kafafen sada zumunta.

Bayan kwamishinan ’yan sandan jihar Kano Habu Sani shi ma ya ja hankalin matashin ne jikinsa ya yi sanyi ya kuma yi nadama har ma ya yanke shawarar shiga aikin ɗan sanda.

Abba mai sana’ar sayar da tufafi a kasuwar Kantin Kwari ya ce yadda Frank Mba da kwamishinan ’yan sandan Kano suka ba shi shawara shi ne ya burge shi har suka sa mishi sha’awar aikin nasu.

Ya ce, “Na hakura da batun kashe kaina kamar yadda na ƙudiri aniya tun da farko, zan tsaya in jira matata wacce take daidai da ni har na cimma sauran ƙudirin rayuwata.

“Ina son Hanan ne saboda tana da kyau; tana burge ni saboda gaskiyar mahaifinta.

“Na yi ta ƙoƙarin sanar da ita ta kafafen sada zumunta, amma ba na tunanin ta ga sakon. Na sha aike wa da mahaifinta ma da saƙo ta irin wada6nnan shafukan, ba na tunanin shi ma ya karanta gaskiya”, inji shi.

Tuni dai Abba ya ƙuduri aniyar fara sabuwar rayuwa tare da fatan samun matar da za ta zama daidai da shi.

Previous Post

Yajin-aiki: Likitoci na barazanar shiga yajin-aiki a ranar Litinin.

Next Post

‘Yan bindiga sun kashe wani Makiyayi tare da awon gaba da dabobbinsa.

Next Post

'Yan bindiga sun kashe wani Makiyayi tare da awon gaba da dabobbinsa.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In