• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Na Samu Sauyin Rayuwa A Masana’antar Kannywood – Amina Yola Meentat

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 11, 2019
in Labarai
Reading Time: 4 mins read
1 0
0
1
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Amina Yola wadda aka fi sani da Meenat Yola tana daya daga cikin jarumai mata da a yanzu tauraruwarta take haskawa. Ta yi fina-finai da dama duk da cewar ba wani lokaci mai tsawo ta dauka a masana’antar ba, domin jin ko wacece Amina Yola wakilin mu ya tattauna da ita don haka sai ku biyo mu ku ji yadda tattaunawar ta kasance. Da farko za mu so ki gabatar da kan ki ga masu karatu. Amina Yola: To Assalamu alaikum ni dai suna na Amina Yola sai dai an fi sani na da Meenat Yola kuma ni ‘yar asalin jihar Adamawa ce amma na tashi a oyo a can na girma na yi karatuna duk a can kuma hakan ya faru ne sanadiyyar mahaifina soja ne kuma a can ya yi zaman aiki kuma a yanzu da ya bar aiki muka dawo arewa da zama kamar shekaru hudu kenan da suka wuce. To ya ya aka yi kika samu kan ki a harkar fim. Ni da man tun ina karama ina da sha’awar harkar, to bayan mun dawo arewa da zama sai kuma na nemi yadda za a yi na shiga harkar fim din. To yaya aka yi kika samu kan ki a harkar fim? Na samu shiga harkar fim ne ta dalilin wata kawata duk da yake dai ita ba ‘yar fim bace amma tana da alaka da ‘yan fim don haka sai ta kawo ni wajen sa daga nan na fara harkar fim. Ko za ki fada mana fim din da kika fara yi? To fim din da na fara yi dai shine “Wani Lokaci” kuma Ibrahim Bala shi ne daraktan fim din. Ganin cewar shine fim din ki na farko da kika fara yi ko yaya kika samu kna ki a farkon lokacin aikin? To gaskiya da yake na sa kaina a kan harkar don haka ni ban ji wani abu ba, na san dai akwai wahala amma da yake ina son abin ban ji faduwar gaba ba. Daga loacin da kika shiga harkar fim zuwa yanzu a kalla kin yi fina-finai za su kai nawa? E to, duk da dai ba zan iya kawo su duka ba saboda wadansu ba su fito ba, amma dai wadanda zan iya fadarsu a yanzu sune kamar ‘Wani Kauli, Gidan Kitso, Samun Duniya, Matar Bahaushe, Tuggu da dai sauransu. A cikin fina-finan da kika fito wanne kika fi so? To gaskiya duk ina son su amma dai idan za a ce na fitar da guda daya to zan iya cewa fim din Tuggu saboda shi ne fim din da na fito a matsayin jaruma ba kamar sauran fina-finan ba da wasu nakan yi sina-sinai biyu ko uku. Ganin cewa r a yanzu kin zama cikakkiyar jarumar fim ko yaya za ki kwatanta rayuwarki ta baya da kuma ta yanzu? A gaskiya na samu canjin rayuwa sosai domin ita harkar fim kamar wata makaranta take duk yadda ka zo da ilimin ka to sai ka sake wani sabon karatu na rayuwa sa boda irin jama’ar da masana’antar ta tara, don haka akwai darasi na rayuwa a cikin harkar fim. To idan muka koma baya kafin ki shiga harkar ko yaya kike kallonta a wancan lokacin da kuma yadda kike jin labarinta? A yadda nake kallon ta da kuma yadda nake jin ta da akwai bambanci da a yanzu da nake ciki, ka san ita harka ta rayuwa a yadda kake kallon abu da yadda kake jinsa a wajen mutane ba lallai bane ya zama daya da yadda lamarin yake. Don haka na samu labarai da dama a game da ‘yan fim, amma da na zo sai na ga abin ba haka yake ba, kuma ni ma abin da nake tunani da na shigo sai na ga ba haka ya ke ba, don haka ana fada min ‘yan fim suna da girman kai, sai kuma da na zo cikin su na ga ba haka abin yake ba sannan kafin na fara fim ina tunanin yadda za a hadu da manyan jarumai kuma yaya zan gansu. To sai kuima na zo muna tare da su muna yin aiki tare to abin sai ya burgeni sosai. Da yake yanzu kin zama ‘yar fim za a iya cewa burin ki ya cika tunda kin samu kan ki a cikin abin da kika dade kina nema? To ka san shi buri na rayuwa yana da yawa, don haka ta wani bangaren zan iya cewa burina ya cika, amma dai a yanzu ina son na zama fitacciyar jaruma kamar yadda sauran jarumai suka shahara a duniya. Bayan harkar fim ko kina yin wata hjarka ta kasuwanci? Eh, gaskiya ina yi harkar kasauwanci na kaya kamar atamfa da takalma da sauran kayan bukata na mata, kai har ma na maza ina sayarwa. A rayuwarki me kika dauki harkar fim? To ni na dauki fim a matsayin sana’a, kuma ita sana’a mutum shi ne yake sarrafata yadda ya ga dama, idan ya so sai ya zama mutumin kirki kuma idan ya so sai ya zama mutumin banza. Ko akwai wata rana da ba za ki taba mantawa da ita ba a zaman ki na harkar fim? To ni dai ina ganin ranar da ba zan taba mantawa da ita ba ita ce ranar da aka fada min zan yi aikin fim din Tuggu domin ba zato ba tsammani sai kawai aka sanar da ni na fito gobe zamu je aiki kuma da na je aka saka ni a matsayin jarumar fim din, to gaskiya wannan ranar a bar alfahari ne a gare ni. Ko akwai wata matsala da kika samu a harkar fim? Gaskiya ba ni da wata matsala da kowa, don muna hakar mu da su lafiya, hakan ya sa duk lokacin da aiki ya samu in dai na dace da rol din ko ina Kano ko na tafi Adaamwa za a kira ni. Wannne fata kike da shi a game da harkar fim? To fatana dai shi ne a yadda na fara harkar fim din lafiya na gama ta lafiya, kuma ina fatan Allah ya fito min da miji na gari na samu na yi a

Tags: Amina Yola MeentatMasana'antar KannywoodNa Samu Sauyin Rayuwa
Previous Post

Majalisar Dattijai Ta Amince Da Kafa Jami’ar Aikin Gona A Zuru

Next Post

‘YAN BINDIGA SUN KWACE YANKUNA 8 A JIHAR KATSINA

Next Post

'YAN BINDIGA SUN KWACE YANKUNA 8 A JIHAR KATSINA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2279 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2051 shares
    Share 820 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In