No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Najeriya na da yara miliyan 18.5 d ba sa zuwa makaranta——UNICEF

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
May 14, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Najeriya na da yara miliyan 18.5 d ba sa zuwa makaranta——UNICEF

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

Asusun talafawa yara na majalisar Dinkin Duniya yace yara fiye da miliyan goma sha takwas ne basa zuwa makaranta, inda fiye da Rabin adadin yara mata ne.

Wannan dai ba karamin lamari bane ga Nijeriya kasar da tafi kowace ƙasa yawan al’umma a nahiyar Afirka.

Shugabar ofishin UNICEF dake Kano Rahama Farah ne ya fadawa manema labarai cewa a kwai yara miliyan 18 da dubu dari biyar da basa zuwa makaranta, in da ya ce yara mata sun kai kashi 60 cikin dari na adadin.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Ya kara da cewa hare haren da yan ta’adda da sauran masu aikata laifukka da masu sace mutane domin neman kudin fansa ke kaiwa a makarantu yayi tasiri sosai wurin ƙaruwar lamarin.

Tun bayan da kungiyar boko haram ta sace mata yan makarantar sakandare a garin Chibok a jihar Borno da ke arewa maso gabas su fiye da 200 ake cigaba da samun irin makamancinsa a wasu makarantu da ke wasu yankunan kasar nan.

A shekarar bara yan bindiga sun sace a ƙalla yara yan makaranta fiye da dubu goma shabiyar (15000) inda aka tabbatar da mutuwar dalibai 16, kamar yadda UNICEF ya tabbatar.

Rahotan ya kara da cewa an saki wasu da aka kama bayan biyan cimma wasu yarjejeniya, yayin har yanzu ake cigaba da tsare wasu a cikin gandun daji.

UNICEF ta kara da cewa fiye da makarantu dubu goma sha day(11,000) a ka rufe saboda matsalar tsaro a Nijeriya tun watan Disambar shekara 2020, zuwa yanzu. Kuma a halin yanzu iyayen najin tsoron sanya ya yansu makarantu.

Bisa kara samun rufe makarantun da ake yi a Nijeriya , UNICEF yayi gar gadi akan yawaitar Auren wuri .

Jami’in na UNICEF ya ce a jihohin arewacin Najeriya cikin ko wadanni yara mata huɗu, ɗaya ce kawai ake iya samu wanda ta kammala karamar sakandare a yankunan karkara.

Tags: MakarantaUNICEFYara
ShareTweetShare
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Majalisa ta 9 a karkashina Ta yi wasu kura-kurai – Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan

Zaben 2023: Gwamna Buni, Da Uzodinma Sun Jagoranci Miki Fom Din Takarar Ahmed Lawan

Mun Baiwa Gwamnatin Tarayya Kwanaki 7 Da Ta Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU, Ko Mu Dauki Mataki—— Daliban Jihohin Imo Da Oyo

Mun Baiwa Gwamnatin Tarayya Kwanaki 7 Da Ta Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU, Ko Mu Dauki Mataki------ Daliban Jihohin Imo Da Oyo

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
OGUN: ‘Yan Bindiga Sun Sace Mace Mai Ciki, Da  Wasu Mutane Biyu, Sun Nemi Kudin Fansa Miliyan 30

OGUN: ‘Yan Bindiga Sun Sace Mace Mai Ciki, Da Wasu Mutane Biyu, Sun Nemi Kudin Fansa Miliyan 30

September 23, 2021

A Karon Farko #Coronavirus Ta Bulla A Sokoto

April 21, 2020

Kwana Biyu A Jere Babu Wanda Cutar Korona Ta Kashe A Nijeriya

March 20, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In