• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Nan da Mako uku zan yanke shawaran tsayawa takaran Shugabancin kasar nan

Sai na tuntubi wasu mutane kafin na yanke shawaran kan wannan batu

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 24, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
1
Nan da Mako uku zan yanke shawaran tsayawa takaran Shugabancin kasar nan
2
SHARES
15
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• Wata kungiya ce ta bukaci gwamnan ya tsaya takaran Shugabancin kasar nan a zaben shekarar 2023 mai zuwa.

• “Nan da mako uku zan yanke matsaya na dangane da wannan batu” inji Gwamnan.

•Na kanyi komai bisa yaddar Allah ne.

Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya bukaci kungiyoyi siyaya da kungiyar shugabannin matasa na yankin Arewa NYLF, da su ba shi, nan da mako uku, domin ya yanke shawaran fidda matsayar shi, dangane da tsaya war shi takaran Shugabancin kasar nan a shekarar 2023

Gwamnan ya bukaci haka ne a jiya laraba, lokacin da kungiyar ta gabatar mai da takardar bukatar tsayawar shi takaran Shugaban kasa, a babban zabe me zuwa.

Mambobin zartarwa ta kungiyar NYLF, Wanda Shugaban ta na Kasa, Elliot Afiyi ya jagoran ta, sun gana da gwamnan ne a dakin taro Banquet, da ke gidan gwamnatin jihar.

KARANTA WANNAN LABARIN: Mutun uku da su ke juya masana’antar Kannywood

Inda Gwamnan ya ce, “Bazan iya bako amsa ba a yanzu, har sai na tuntubi wasu yan siyasa daga jam’iya, kafin daga bisani na bayyana matsaya na.”

Inda ya Kara da cewa, ” Ina gudanar da komai ne, bisa yaddar Allah, don haka kubani nan da mako biyu zuwa uku, domin yanke matsaya na, na karshe kan wannan batu.” inji gwamnan jihar.

Previous Post

Mutun uku da su ke juya masana’antar Kannywood

Next Post

Rundunar yan sandan ta baje kolin mutun 15 da zargin fashi da kuma fyade

Next Post
Rundunar yan sandan ta baje kolin mutun 15 da zargin fashi da kuma fyade

Rundunar yan sandan ta baje kolin mutun 15 da zargin fashi da kuma fyade

Comments 1

  1. Pingback: Rundunar yan sandan ta baje kolin mutun 15 da zargin fashi da kuma fyade - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
Labarai

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kungiyar Gwamnonin PDP ta Samu Sabon Shugaba
  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In