• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kiwon Lafiya

Nasarawa: Kotu Ta Daure Wasu Mutane 48 A Gidan Yari Bisa Samun Su Da Laifin Keta Dokar Muhalli

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 30, 2021
in Kiwon Lafiya
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Nasarawa: Kotu Ta Daure Wasu Mutane 48 A Gidan Yari Bisa Samun Su Da Laifin Keta Dokar Muhalli
3
SHARES
31
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Wata kotu a garin Lafia ta yanke wa wasu mutane 48 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari bisa samunsu da laifin karya dokar tsaftace muhalli ta jihar Nasarawa.

Kotun ta tafi da gidanka, ta baiwa wadanda aka yanke wa hukuncin laifin zabin biyan tarar Naira 5,000 zuwa Naira dubu 50,000 a zamanta na ranar Asabar.

Dan sanda mai gabatar da kara, Abubakar Mohammed, wanda kuma babban jami’in kula da muhalli ne a jihar, ya shaida wa kotun cewa wadanda ake zargin suna yin mu’amala da sana’o’insu na kashin kansu, yayin da ake ci gaba da aikin tsaftace muhalli na wata-wata, inda Mista Mohammed ya ce laifin ya saba wa dokar muhalli ta jihar.

Sannan ya bukaci kotun data sanya wa masu laifin takunkumi domin su zama izina ga sauran masu son yin laifin anan gaba.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa Alkalin kotun, Abdullahi Lande, ya yanke wa mutane 48 hukuncin daya dace dasu.

A halin da ake ciki, babban sakataren ma’aikatar muhalli da albarkatun kasa, Aliyu Agwai, ya yabawa sauran mazauna jihar bisa bin dokar tsaftar muhalli.Mista Agwai ya ce an toshe hanyoyin shiga jihar ne yayin da ake gudanar da atisayen domin hana zirga-zirgar ababen hawa daga wajen jihar.

Kazalika yace “Mun ba da izinin zirga zirgar ababan hawa daga ma’aikatun da suka dace, ko kuma waɗanda ke kan muhimman ayyuka su wuce su zagaya yayin atisayen,” in ji shi.Ya kuma yi kira ga al’umma da su rika tsaftace muhallinsu a koda yaushe domin gujewa barkewar cututtuka.

“Akarshe yace ya kamata mazauna yankin su kara baiwa gwamnati hadin kai domin amfanin kansu don ganin jihar ta kasance cikin tsafta.sannan Gwamnatin jihar Nasarawa ta kebe ranar Asabar ta karshen kowane wata domin aikin tsaftar muhalli.

Tags: hukuncin daurikotuNasarawa
Previous Post

An Ɓukaci Mata Masu Juna Biyu Su Yawaita Cin kayan marmari

Next Post

Yemi Osinbajo Ya Isa Jihar Filato Domin Halartar Wani Taro

Next Post
Yemi Osinbajo Ya Isa Jihar Filato Domin Halartar Wani Taro

Yemi Osinbajo Ya Isa Jihar Filato Domin Halartar Wani Taro

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
Siyasa

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In